• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, October 31, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya

by MUKHTAR YAKUBU
July 4, 2026
in Ranar Murna
0
Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya

Amarya Khairiyyah da ango Alhaji Sheshe

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN furodusan masana’antar Kannywood, Mustapha Ahmad, wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe, ya shiga sahun ma’aurata da suka samu ƙarin igiya a bana bayan da aka ɗaura auren sa da amaryar sa, Sadiya Bashir Musa (Khairiyyah).

An ɗaura auren nasu ne da misalin ƙarfe 11:00 na safiyar ranar Asabar, 4 ga Yuli, a Masallacin Malam Musa da ke unguwar Sheshe a cikin birnin Kano.

Taron ya samu halartar fitattun jarumai da masu shirya finafinai da dama daga masana’antar Kannywood waɗanda suka haɗa da Ali Nuhu, Aminu Aliyu Momoh, Nura Mado, Nura Manaja da sauran manyan ‘yan masana’antar.

Alhaji Sheshe da abokan arziki a wajen ɗaurin auren sa a Kano

A wani ɓangare na shirye-shiryen bikin, an gudanar da wasan sada zumunta na ƙwallon ƙafa a jiya Juma’a a filin shaƙatawa na Aztec da ke Shataletalen Dangi a Titin Zariya, Kano, inda abokai da masoya suka halarta.

Alhaji Sheshe yana daga cikin fitattun furodusoshi a Kannywood, inda ya shirya finafinai masu tarin yawa da suka yi fice.

‘Yan Kannywood da dama sun taya ma’auratan murnar wannan tare, suna fatan Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba.

Alhaji Sheshe da su Aminu Momoh a wajen ɗaurin auren nasa

Loading

Tags: Alhaji ShesheaureKannywoodKanoKhairiyyah
Previous Post

Next Post

Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace

Related Posts

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara
Ranar Murna

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara

October 10, 2026
Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa
Ranar Murna

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa

September 28, 2026
An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff
Ranar Murna

An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff

September 7, 2026
Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya
Ranar Murna

Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya

September 5, 2026
Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Next Post
Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace

Mawaƙi Sa'eed Ja'afar ya samu ƙaruwa da 'ya mace

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!