• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, June 18, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Fauziyya Maikyau ta yi bikin zagayowar ranar haihuwar ta

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
October 8, 2023
in Ranar Murna
0
Fauziyya Sani (Maikyau) a lokacin bikin murnar ranar zagayowar ranar haihuwar ta

Fauziyya Sani (Maikyau) a lokacin bikin murnar ranar zagayowar ranar haihuwar ta

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

TSOHUWAR jaruma a Kannywood, Fauziyya Sani, wadda aka fi sani da Fauziyya Maikyau, ta shirya wani taro na musamman domin murnar zagayowar ranar haihuwar ta.

A jiya Asabar, 7 ga Oktoba 2023 aka yi taron a gidan ta da ke unguwar Badawa cikin garin Kano, inda ƙawaye da abokan arziƙi su ka taru domin taya ta murna.

Waɗanda su ka halarta sun haɗa da Samira Ahmad, Mansurah Isah, Sadiya Gyale da Fati Yola.

Daga hagu: Fauziyya da Mansurah, da Samira, da kuma Fati Yola

A jawabin ta kan taron, Fauziyya ta nuna farin ciki da Allah ya nuna mata wannan ranar da ta zama muhimmiya a cikin rayuwar ta. 

Kuma ta yi godiya ga dukkan masoyan ta da su ka halarta don taya ta murna da ma waɗanda ba su samu damar zuwa ba.

Fauziyya da ɗiyar ta, Fatima Yakubu ‘Nihal’ (a dama) da kuma ɗiyar Samira, wato Aisha T.Y. Shaban ‘Nunu’

Loading

Previous Post

Jarumar Kannywood Teemah Makamashi ta yi walimar naɗa ta Jakadiyar Kwalliya kuma Jakadiyar Zaman Lafiya ta Arewa

Next Post

Matar furodusa a Kannywood, Sabi’u Gidaje, ta haifi ɗa da sunan Allah a kunnen sa

Related Posts

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu
Ranar Murna

An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu

May 2, 2025
Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu
Ranar Murna

Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu

April 25, 2025
Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 
Ranar Murna

Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 

April 20, 2025
Ahlan tare da 'yar sa Hassana, amaryar mako mai zuwa
Ranar Murna

Jarumi a Kannywood, Ahlan zai aurar da ‘yar sa Hassana

February 16, 2025
Daɗi kan daɗi: Marubuciya Bilkisu Yusuf Ali ta samu jika da digirin digirgir
Ranar Murna

Daɗi kan daɗi: Marubuciya Bilkisu Yusuf Ali ta samu jika da digirin digirgir

December 20, 2024
Next Post
Sabi'u Gidaje (a hagu) tare da jaririn sa Muhammad wanda kunnen sa ya alamta kalmar 'Allah'

Matar furodusa a Kannywood, Sabi'u Gidaje, ta haifi ɗa da sunan Allah a kunnen sa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!