• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, June 17, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Abin da ya sa na shiga zanga-zanga duk da aure na – tsohuwar jaruma Khadija Yobe

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
October 9, 2023
in Labarai
1
Khadijah Yobe a cikin matasa masu zanga-zanga

Khadijah Yobe a cikin matasa masu zanga-zanga

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

TSOHUWAR jarumar Kannywood, Khadija Muhammad Sani, wadda aka fi sani da Khadija Yobe, ta bayyana dalilin da ya sa aka gan ta a cikin matasa masu zanga-zangar nuna takaici kan matsalar rashin tsaro da ake fama da ita a Arewa duk da yake ta yi aure.

Surutu ya baibaye sassan soshiyal midiya lokacin da aka ga hoton ta ita ma ɗauke da kwalin nuna takaici a ranar murnar samun ‘yancin kai, wato 1 ga Oktoba.

Idan kun tuna, mujallar Fim ta ba da labarin auren Khadija Yobe ko Karima ta cikin ‘Izzar So’ da angon ta, mawaƙi Izzudden M. Doko, wanda tun daga nan ba a ƙara jin ɗuriyar ta ba sai yanzu.

Cewar Khadijah Yobe: “Abin da ya shafe ni ne, ya shafi yanki na”

Ganin ta a cikin ‘yan zanga-zangar ya sa wasu mutane su na tambaya game da matsayin auren, har wasu na tunanin ko ta fito ne.

Sai dai da mujallar Fim ta nemi jin ta bakin jarumar ta waya, sai Khadija ta tabbatar mana da cewa lallai ita ce aka gani a cikin masu zanga-zangar kuma auren ta na nan daram daƙam.

A game da shigar ta zanga-zangar ta yi bayanin cewa, “Na zo Kano ne sai na samu ana yi. To ni kuma na ga abin da ya shafe ni ne, ya shafi yanki na da ƙasa ta, don haka ni ma na shiga aka yi da ni. 

“Amma ba magana ce ta ko ina da aure ko ba ni da aure ba. Aure na ya na nan, ni a yanzu matar aure ce. Kuma aure ba zai hana ni na nuna ɓacin rai na da abin da ya ke faruwa a yanki na da kuma ƙasa ta ba.”

Loading

Previous Post

Marubutan Kano sun kai wa Ado Gidan Dabino ziyarar ta’aziyya

Next Post

Jaruman Kannywood, Raihan Imam da Zulaihat Daɗin Kowa, za su yi taron Mauludi ran Alhamis

Related Posts

AFMAN ta taya Sarari murnar samun damar halartar taron baje-kolin finafinan Nijeriya a Toronto da fim ɗin ‘Kakanda’
Labarai

AFMAN ta taya Sarari murnar samun damar halartar taron baje-kolin finafinan Nijeriya a Toronto da fim ɗin ‘Kakanda’

June 16, 2025
Naɗa ni jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry Powder da aka yi zai amfani Kannywood baki ɗaya, inji furodusa Abubakar Galadima
Labarai

Naɗa ni jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry Powder da aka yi zai amfani Kannywood baki ɗaya, inji furodusa Abubakar Galadima

June 15, 2025
Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko
Labarai

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko

June 13, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah

June 12, 2025
Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna
Labarai

Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

June 11, 2025
Next Post
Zulaihat Daɗin Kowa (a hagu) da Raihan Imam Ƙamshi

Jaruman Kannywood, Raihan Imam da Zulaihat Daɗin Kowa, za su yi taron Mauludi ran Alhamis

Comments 1

  1. Pingback: Abin Da Yasa Na Fito Zanga Zanga Duda Cewa Ina Da Aure » HausaMini.Com.Ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!