• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, June 30, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ubalen Danja da A’isha sun samu ɗan fari

by DAGA ABBA MUHAMMAD
October 22, 2023
in Ranar Murna
0
Jariri Abubakar Sadeeq da iyayen sa, Ubale da A'isha

Jariri Abubakar Sadeeq da iyayen sa, Ubale da A'isha

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

JARUMI a Kannywood, Haruna Shu’aibu, wanda aka fi sani da Ubale KD ko Ubalen Danja, shi ma ya zama uba.

Allah ya azurta Ubale da santalelen ɗa namiji a jiya Asabar, 21 ga Oktoba, 2023.

Amaryar sa, A’isha, ta haihu da misalin ƙarfe 2:00 na rana a wani asibitin kuɗi mai suna Nana A’isha da ke Tudun Nufawa, Kaduna.

Kamar dai yadda aka saba a wannan zamani, har an raɗa wa jariri suna Abubakar Sadeeq, ba sai an jira zuwa kwana bakwai ba.

Idan ba ku manta ba, mujallar Fim ta ba ku labarin cewa an ɗaura auren Ubale da A’isha a ranar Asabar, 1 ga Oktoba, 2022 a masallacin Juma’a na ‘Yanlilo da ke Tudun Wada, Kaduna.

Ubale da matar sa sun samu ƙaruwa bayan sun shekara ɗaya da kwana 20 cif da aure.

Allah ya raya Abubakar Sadeeq, ya kuma albarkaci rayuwar sa, amin.

Loading

Previous Post

Gwamnan Neja ya taya Ndace murna kan naɗin sa a matsayin shugaban Muryar Nijeriya

Next Post

Gasar ‘Ƙidaya Challenge’: Yadda ‘yan Arewa su ka juya wa mawaƙi Rarara baya

Related Posts

Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida
Ranar Murna

Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida

June 29, 2025
Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani
Ranar Murna

Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani

June 19, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu
Ranar Murna

An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu

May 2, 2025
Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu
Ranar Murna

Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu

April 25, 2025
Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 
Ranar Murna

Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 

April 20, 2025
Next Post
Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu (Rarara)

Gasar 'Ƙidaya Challenge': Yadda 'yan Arewa su ka juya wa mawaƙi Rarara baya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!