• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

‘Yan sanda sun hana Hawan Sallah a Kano

by ALI KANO
March 28, 2025
in Nijeriya
0
‘Yan sanda sun hana Hawan Sallah a Kano

Kwamishinan 'yan sanda na Jihar Kano, Ibrahim Adamu Bakori, yana jawabi a wurin taron manema labaran a yau a Kano

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Kano ta dakatar da gudanar da duk wasu ayyuka na Hawan Sallah a Kano wadanda ake sa ran za a yi a farkon mako mai zuwa a duk faɗin jihar.

Kwamishinan ‘yan sanda na jihar, Ibrahim Adamu Bakori, shi ne ya ba da sanarwar a wurin taron manema labarai da ya gudanar a hedkwatar ‘yan sandan da ke Bompai a yau Juma’a.

Ya ce rahotannin tsaro sun nuna cewa akwai rashin damuwa da yiwuwar barazana da ke da alaƙa da Hawan Sallah na bana wanda ka iya jawo tashin hankali da tashin-tashina a jihar.

Ya ce: “Sakamakon tabbatattun rahotannin sirri da aka samu na ƙulle-ƙullen da wasu ɓata-gari da masu ɗaukar nauyin su suke yi na yin amfani da Hawan Sallar, wannan runduna, tare da haɗin gwiwar Gwamnatin Jihar Kano da sauran masu ruwa da tsaki, ta yanke shawarar hana ayyukan Hawan Sallah a faɗin jihar.

Bakori ya ce don tabbatar da tsaron lafiyar jama’a da dukiyoyin su, rundunar ta tanadi isasshen tsaro don a yi sallar Ido a wuraren sallar da aka kebe.

Ya yi kira ga masallata da su kiyaye doka da oda, kuma su kauce wa riƙe duk wani abu da zai ɗaga hankalin mutane kuma an hana Hawzan doki, tseren motoci da tuƙin ganganci.

Ya yi kira ga iyaye da su kula da ‘ya’yan su don kada wasu ɓata-gari su yi amfani da su wajen tada fitina.

“Yayin da muke shagali, mu tuna da cewa zaman lafiya ya fi komai. Mu aje bambance-bambancen da ke tsakanin mu sannan mu yi aiki tare a matsayin ‘yan ƙasa masu bin doka don cigaban jihar mu da ƙasar mu,” inji shi.

Loading

Previous Post

Sabuwa, matar Ɗanmaraya Jos, ta rasu

Next Post

Haɗakar hukumomin tsaro sun yi sintiri domin gwada ƙarfi a Kano

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Haɗakar hukumomin tsaro sun yi sintiri domin gwada ƙarfi a Kano

Haɗakar hukumomin tsaro sun yi sintiri domin gwada ƙarfi a Kano

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!