• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Haɗakar hukumomin tsaro sun yi sintiri domin gwada ƙarfi a Kano

by ALI KANO
March 29, 2025
in Nijeriya
0
Haɗakar hukumomin tsaro sun yi sintiri domin gwada ƙarfi a Kano

Jerin gwanon motocin hukumomin tsaro suna sintiri a Kano

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU Asabar, 29 ga Maris, 2025, haɗakar Hukumomin tsaro a Jihar Kano suka yi wani sintiri na musamman domin ƙarfin su, da nufin tabbatar da zaman lafiya a lokacin bukukuwan Karamar Sallah da za a yi a gobe.

An yi sintirin na gwanon motoci a muhimman wurare daban-daban a faɗin jihar domin nuna yadda ‘yan sanda tare da haɗin gwiwar sauran hukumomin tsaro suka yi shirin ko-ta-kwana don tabbatar da tsaro a lokacin shagulgulan sallar.

Kakakin rundunar ‘yan sanda ta Jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce hukumomin da suka shiga sintirin sun haɗa da ‘yan sanda, sojoji, DSS, NSCDC, Imagireshin, Kwatsam, Hukumar Gidan Yari, NDLEA, da FRSC.

Jerin gwanon motocin hukumomin tsaro a Kano

Loading

Tags: hukumomin tsaroKanomatakan tsaro
Previous Post

‘Yan sanda sun hana Hawan Sallah a Kano

Next Post

Sultan ya bayyana ganin wata, gobe take Sallah

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Sultan ya bayyana ganin wata, gobe take Sallah

Sultan ya bayyana ganin wata, gobe take Sallah

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!