• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Buhari ya aika wa Majalisar Dattawa sunayen kwamishinonin INEC da zai naɗa

by DAGA WAKILIN MU
June 9, 2021
in Nijeriya
0
Buhari ya aika wa Majalisar Dattawa sunayen kwamishinonin INEC da zai naɗa
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SHUGABA Muhammadu Buhari ya tura sunayen mutane shida da ya ke so ya naɗa a matsayin kwamishinonin Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ga Majalisar Dattawa domin ta amince da zaɓen su da ya yi.

Sun haɗa da Lauretta Onochie, wadda ita ce mai ba shi shawara ta musamman kan soshiyal midiya.

A da dai majalisar ta yi fatali da zaɓin da ya yi wa Onochie a zaman ta na ranar 12 ga Oktoba, 2020 domin wasu sanatoci sun ce ba su amince da naɗin nata ba.

A zaman majalisar na ranar Laraba ta wannan makon, Sanata Yahaya Abdullahi (ɗan APC daga mazaɓar Kebbi ta Arewa) ya karanta takardar musamman da Buhari ya aika wa majalisar, inda ya nemi amincewar ta a zauren majalisar, ya ce:

“Ana so Majalisar Dattawa ta amince da buƙatar mai girma Shugaban Ƙasa kan batun tabbatar da naɗin waɗannan mutane a matsayin kwamishinoni na Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) kamar yadda sakin layi na 14 sheɗarar I(F) na bugu na uku na kundin Tsarin Mulkin Jamhuriyar Tarayyar Nijeriya na 1999 da aka yi wa kwaskwarima ya tanadar.

“Waɗanda aka zaɓan su ne: Farfesa Muhammad Sani Kallah (Kwamishina, Katsina); Lauretta Onochie (Kwamishina, Delta), Farfesa Kunle Cornelius Ajayi (Kwamishina Ekiti); Sa’idu Ɓaɓura Ahmad (Kwamishina, Jigawa); Farfesa Sani Muhammad Adam (Kwamishina, Arewa ta Tsakiya) da Dakta Baba Bila (Kwamishina, Arewa ta Gabas).’’

Sai dai Sanata Enyinnaya Abaribe (PDP-Abia), wanda shi ne shugaban marasa rinjaye, da shugaban majalisar ya neme shi da ko zai goyi bayan roƙon na shugaban ƙasa, ya yi nuni da cewa ai kuwa a da can baya majalisar ba ta amince da zaɓin Lauretta Onochie ba.

Jin haka, sai shugaban majalisar, Sanata Ahmad Lawan, a amsar da ya bayar, ya miƙa batun naɗe-naɗen baki ɗaya ga Kwamitin INEC na majalisar domin su bada shawara kan abin da doka ta ce, kuma su kawo rahoto nan da mako biyu.

Loading

Tags: Elections NigeriaINECINEC CommissionersLauretta OnochieNational Electoral CommissionNigerian SenatePresident Muhammadu BuhariProf. Mahmood YakubuSenator Ahmad Lawan
Previous Post

Za a raba wa ‘yan Nijeriya miliyan ɗaya N5,000 kowanen su a tsawon wata 6

Next Post

Ba don Afakallahu ba, da yanzu Kannywood ta zama tarihi (2)

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Ba don Afakallahu ba, da yanzu Kannywood ta zama tarihi (2)

Ba don Afakallahu ba, da yanzu Kannywood ta zama tarihi (2)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!