• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, June 6, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Furodusa a Kannywood, Aminu S. Sufi, ya kwanta dama

by DAGA ABBA MUHAMMAD
August 23, 2023
in Labarai
0
Marigayi Malam Aminu A. Sufi

Marigayi Malam Aminu A. Sufi

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAHU Akbar! A yau Laraba, Allah ya ɗauki ran furodusa a Kannywood, Aminu S. Sufi.

Furodusan, wanda aka fi sani da Sufi Nakowa, ya rasu ne a gidan sa da ke Titin Lokoja, unguwar Rigasa, a Kaduna, bayan jinya da ya yi ta tsawon wata shida.

Malam Aminu, mai kimanin shekara 38 a duniya, ya rasu ya bar  mata ɗaya da ‘ya’ya huɗu.

An yi jana’izar sa da misalin ƙarfe 8:00 na safe a ƙofar gidan sa, daga nan aka kai shi gidan sa na gaskiya.

Wasu daga cikin ‘yan fim da su ka halarci jana’izar sun haɗa da Mustapha M. Shareef,  Alfazazee Muhammad, Sulaiman Sir Zeesu, Abdul SD, Abdul M. Shareef, Buhari Gwaje, Dini Yarima, Sadiq Smart, Aminu Jahilin Malami, Ya’u Boza, Abban Waƙa, Aminu Haske, Abdullahi Abu Uku, Al-Amin Arewa da Najib Marubuci.

A waɗanda su ka je ta’aziyya akwai Ibrahim Al-Imash, Ibrahim Edita, Baba Abu, Ɗanladiyo Mai Atamfa, Babangida Afto, Jidda Rijau, Hajiya Fati Wuff, Maryam Malika da Hadiza Baka.

Allah ya jiƙan sa da rahama, amin.

Loading

Previous Post

Za mu ɗauki mataki a kan masu yin waƙoƙin cin mutunci – Tijjani Gandu

Next Post

Masana da marubuta sun yi taro kan ingancin rubutu a Kano

Related Posts

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN
Labarai

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN

June 3, 2025
MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim
Labarai

MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim

June 2, 2025
Ƙungiya ta ja kunnen gwamnatin Kano kan dakatar da finafinan Kannywood 22
Labarai

Ƙungiya ta ja kunnen gwamnatin Kano kan dakatar da finafinan Kannywood 22

May 20, 2025
Hukuma ta rufe gidajen gala a Kano har sai bayan Ramadan
Labarai

Gwamnatin Kano ta dakatar da haska finafinan Kannywood 22 a intanet da talbijin 

May 19, 2025
Labarai

Gwamnan Kano ya ɗauki nauyin ‘yan Kannywood 5 zuwa Hajjin bana

April 17, 2025
Sabuwa, matar Ɗanmaraya Jos, ta rasu
Labarai

Sabuwa, matar Ɗanmaraya Jos, ta rasu

March 28, 2025
Next Post
Ana cikin taron

Masana da marubuta sun yi taro kan ingancin rubutu a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!