A JIYA ne tsohuwar fitacciyar jaruma Fati Ladan ta cika shekara takwas a ɗakin mijin ta, Yerima Shettima.
Don murnar zagayowar wannan ranar, Alhaji Yerima ya wallafa kyawawan hotunan su tare da bayyana shauƙin sa a kan wannan al’amari na farin ciki.


