• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, July 22, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Hotuna: ‘Yan Kannywood sun yi murnar cikar Nijeriya shekaru 61 da samun ‘yanci

by DAGA IRO MAMMAN
October 1, 2021
in Labarai
0
Ali Nuhu, riƙe da tutar Nijeriya kuma sanye da riga mai kalolin tutar, ya yi murnar zagayowar ranar samun 'yancin kai

Ali Nuhu, riƙe da tutar Nijeriya kuma sanye da riga mai kalolin tutar, ya yi murnar zagayowar ranar samun 'yancin kai

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU ne Nijeriya ta cika shekaru 61 da samun mulkin kai daga ƙasar Birtaniya. A yayin da ɗimbin ‘yan Nijeriya ke bikin murnar zagayowar wannan rana, su ma ‘yan fim ɗin Hausa ba a bar su a baya ba; sun yi hotuna iri daban-daban sanye da kalolin tutar Nijeriya (fari da tsanwa) don nuna tasu murnar.

Daga fitattu irin su Ali Nuhu zuwa ga waɗanda ba su yi fice ba, maza da mata, duk sun yi irin waɗannan hotunan tare da rubuta saƙonnin taya murna, wato irin “Happy Independence Day” da sauran su. 

Daga ƙasar Indiya, Rahama Sadau, wadda ta je can domin ɗaukar wani fim na Bollywood kamar yadda mujallar Fim ta labarta maku, ta yi hotuna tare da Jakaden Nijeriya Ambasada Ahmed Sule.

Kai, hatta Maryam Yahaya, wadda ke zaune a gida ta na jinya, ta wallafa hotunan ta guda biyu inda ta taya sauran ‘yan Nijeriya murnar wannan rana. An gan ta a rame sosai, har ma wasu sun yi mata ƙarin addu’ar samun lafiya.

Ga kaɗan daga cikin hotunan, mujallar Fim ta kawo maku domin ku goge kwantsar ido:

Rahama Sadau tare da Jakaden Nijeriya a ƙasar Indiya, Ambasada Ahmed Sule, sun yi hoto a gaban fosta mai bayyana zagayowar cikar ƙasar mu shekara 61 da samun ‘yanci, a ofishin jakadancin Nijeriya na birnin New Delhi
Rahama Sadau sanye da tufafi mai kalar fari da tsanwa ta yi hoto don bayyana murna kan zagayowar cikar ƙasar mu shekara 61 da samun ‘yanci, a ofishin jakadancin Nijeriya na birnin New Delhi
Jarumar Kannywood, Aisha Ahmad Idris (Ayshatulhumaira) na murnar cikar Nijeriya shekara 61 da samun ‘yanci
Fitacciyar mawaƙiya Khairat Abdullahi (a dama) tare da ƙawar ta Halima sun yi shiga don nuna murnar cikar Nijeriya shekara 61 da samun ‘yanci
Daga hagu: Aisha ‘Izzar So’, Lawan Ahmed, Momee Gombe da Garzali Miko sun yi shiga don nuna murnar cikar Nijeriya shekara 61 da samun ‘yanci
Fitacciyar jaruma Saima Mohammed Raga sanye fa farin mayafi a gaban tsanwan bango ta wallafa saƙon taya murna kan cikar Nijeriya shekara 61 da samun mulkin kai
Duk da rashin lafiyar da ta ke fama da shi, fitacciyar jaruma Maryam Yahaya ta sanya farar riga da koriyar hana-sallah tare da tura saƙon taya murna kan cikar Nijeriya shekara 61 da samun mulkin kai
Ba a bar jaruma Hassana Muhammad a baya ba wajen yin shiga da tufafi mai ratsin kalolin tutar Nijeriya don bayyana murnar cikar ƙasar nan shekaru 61 da samun ‘yanci
Fitaccoyar jaruma kuma furodusa Mansurah Isah ta yi shigar kalolin tutar Nijeriya don murnar cikar ƙasar nan shekaru 61 da samun mulkin kai.
Mawaƙin hip-hop Ɗanmusa New Prince sanye da babbar riga da aka yi da kalolin tutar Nijeriya Jaruma Jamila Usman (Lasco) sanye da riga mai kalolin tutar Nijeriya don murnar cikar ƙasar nan shekaru 61 da samun mulkin kai.
Jaruma Jamila Usman (Lasco) sanye da riga mai kalolin tutar Nijeriya don murnar cikar ƙasar nan shekaru 61 da samun mulkin kai.
Sarkin Waƙar Sarkin Dutse, Aminu Ladan Abubakar Alan Waƙa (a tsakiya), ya saka tufafi masu kalolin Nijeriya kuma ya tura saƙon taya murnar cikar ƙasar nan shekaru 61 da samun mulkin kai
Fitaccen jarumi kuma furodusa Tijjani Asase tare da ɗan sa sun yi shigar musamman don murnar cikar Nijeriya shekaru 61 da samun mulkin kai
Fitaccen mawaƙi Abubakar Sani (Ɗanhausa) ya yi hoto a gaban tutar Nijeriya tare da tura saƙon taya murnar cikar ƙasar nan shekaru 61 da samun mulkin kai

Loading

Tags: 'yanciAbubakar SaniAisha Ahmad IdrisAlan WakaAli NuhuAyshatulhumairaHassana MuhammadJamila Usman LascoKhairat AbdullahiMansurah IsahMaryam YahayaMomee Gombemulkin kaiNigeriaNigeria Independence DayRahama SadauRanar 'yanciSaima MohammedTijjani Asasetutar Nijeriya
Previous Post

Ranar ‘yancin ƙasa da kuma wasu ‘yan tsirarun mutane da ke cikin ta

Next Post

Hange mafi alheri: Martani ga Assadussunnah a kan Kannywood

Related Posts

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Next Post
Sheikh Musa Yusuf Assadussunnah

Hange mafi alheri: Martani ga Assadussunnah a kan Kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!