• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, July 5, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

INEC za ta ba zaɓaɓɓun gwamnoni da mataimakan su satifiket na shaidar lashe zaɓe a ranakun Laraba zuwa Juma’a

by DAGA WAKILIN MU
March 26, 2023
in Nijeriya
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HUKUMAR Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa za ta damƙa wa zaɓaɓɓun gwamnoni satifiket ɗin shaidar lashe zaɓe a ranakun Laraba, 29 ga Maris, Alhamis 30 ga Maris da kuma Juma’a, 31 ga Maris.

Hukumar ta ce kuma duk a waɗannan ranaku ne za ta bayar da satifiket ɗin ga mataimakan zaɓaɓɓun gwamnoni da zaɓaɓɓun ‘yan majalisar dokokin jihohi.

Babban Jami’in Wayar da Kan Jama’a kuma Jami’in Yaɗa Labarai na INEC, Festus Okoye, shi ne ya fitar da wannan sanarwa a ranar Asabar, inda ya ce hukumar za ta raba masu katin shaidar lashe zaɓen ne bisa ƙa’idar da Sashe na 72(1) na Dokar Zaɓe ta 2022 ya tanadar.

Sashen dai ya ce, “Tilas ne INEC ta damƙa masu satifiket na shaidar nasarar lashe zaɓe cikin kwanaki 14 bayan nasarar da su ka samu.”

Okoye ya ce INEC za ta raba masu satifiket ɗin a ofishin hukumar da ke jihohin su.

Ya ce Kwamishinonin Zaɓe na jihohin su za su sanar da su ranar da za a bai wa kowanen su.

An dai yi zaɓen a ranar 18 ga Maris, inda zuwa yanzu a Kebbi da Adamawa ne kaɗai ba a bayyana sakamakon zaɓen gwamna ba saboda an yi zaɓe ‘inkwankilusib’.

Loading

Previous Post

‘Yan sanda sun ƙaryata labarin kai wa gidan shugaban INEC hari

Next Post

Ƙungiya ta raba tallafin azumi ga ‘yan Kannywood a Kaduna

Related Posts

SHEKARA ƊAYA BAYAN KOMAWA KAN KARAGAR MULKI: Tasirin Yadda Mai Martaba Khalifa Muhammadu Sanusi II Ya Dawo Da Martabar Masarautar Kano
Nijeriya

SHEKARA ƊAYA BAYAN KOMAWA KAN KARAGAR MULKI: Tasirin Yadda Mai Martaba Khalifa Muhammadu Sanusi II Ya Dawo Da Martabar Masarautar Kano

July 5, 2025
Tawagar Gwamnatin Tarayya da Ɗangote sun halarci jana’izar Aminu Ɗantata a Saudiyya
Nijeriya

Tawagar Gwamnatin Tarayya da Ɗangote sun halarci jana’izar Aminu Ɗantata a Saudiyya

July 1, 2025
Tawagar Gwamnatin Tarayya ta miƙa saƙon ta’aziyya daga Tinubu tare da yin addu’o’i a gidan Ɗantata a Madina
Nijeriya

Tawagar Gwamnatin Tarayya ta miƙa saƙon ta’aziyya daga Tinubu tare da yin addu’o’i a gidan Ɗantata a Madina

June 30, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya ta bada tabbacin akwai tsaro a Abuja duk da gargaɗin da Amurka ta ba matafiya

June 23, 2025
Kiran Gwamnatin Tarayya ga ‘yan jarida: Ku zama jigo wajen gina dimokiraɗiyyar Nijeriya
Nijeriya

Kiran Gwamnatin Tarayya ga ‘yan jarida: Ku zama jigo wajen gina dimokiraɗiyyar Nijeriya

June 21, 2025
Ministan Yaɗa Labarai ya yaba wa Hafsoshin Soji kan cigaban da aka samu a fannin tsaron ƙasa a shekaru biyu
Nijeriya

Ministan Yaɗa Labarai ya yaba wa Hafsoshin Soji kan cigaban da aka samu a fannin tsaron ƙasa a shekaru biyu

June 20, 2025
Next Post
Ibrahim Ajilo Ɗanguziri

Ƙungiya ta raba tallafin azumi ga 'yan Kannywood a Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!