• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, October 13, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ƙungiya ta raba tallafin azumi ga ‘yan Kannywood a Kaduna

by DAGA ABBA MUHAMMAD
March 26, 2023
in Labarai
0
Ibrahim Ajilo Ɗanguziri

Ibrahim Ajilo Ɗanguziri

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU Lahadi, 26 ga Maris, 2023 ƙungiyar 15 Artist Network, ƙarƙashin mawaƙi Ibrahim Ajilo Ɗanguzuri, ta raba wa shugabannin ƙungiyar da membobin ta ruwan gora (bottled water) da biredi na azumi.

Rabon kayan, wanda aka yi a situdiyon mawaƙi S. Buma da ke Amal Complex, Kaduna, ya samu halartar shugabanni da membobin ƙungiyar, har da waɗanda ba ‘yan ƙungiyar ba.

Tun da farko sai da shugaban ƙungiyar, Ibrahim Ɗanguzuri, ya yi jawabin maraba ga dukkan mahalarta taron, sannan kuma ya ba da haƙuri game da rabon da za a yi. Ya ce, “Ina mai ba da haƙuri, wannan rabon da za mu yi ba mun yi shi ba ne ko don kun gaza ba ne, wannan ɗan ihsani ne na azumi. Allah ya karɓa mana ibadun mu.”

Kayan tallafin azumi da aka raba

Daga nan sai aka ba da dama ga kowa idan da mai abin cewa. An yi zantuttuka masu ma’ana da kuma shawarwari. Sannan kuma an ba da damar kowa ya tashi ya gabatar da kan sa.

Bayan nan sai aka kira kowa ɗaya bayan ɗaya, ana ba shi katan ɗin ruwa da ledar biredi. Kowa ya karɓa cikin farin ciki da annashuwa.

An tashi da misalin ƙarfe 12:30.

Wasu daga cikin waɗanda su ka halarci taron sun haɗa Auwal Adamu (Hannun Dama), El-Bash Muhammad, Ibrahim Saminaka, Zayyanu Extra, Usman Aphala, Abdullahi Abu Uku, Adamu Musa Yabo, Ɗanjummai Ceevee, Ibrahim Lankasta da Raliya Muhammad.

Mahalartan taron

Loading

Tags: azumiIbrahim Ajilo ƊanguziriKadunaƙungiyaRamadantallafi
Previous Post

INEC za ta ba zaɓaɓɓun gwamnoni da mataimakan su satifiket na shaidar lashe zaɓe a ranakun Laraba zuwa Juma’a

Next Post

Shekara bakwai da aure: Furodusa Abdul Amart ya jaddada ƙauna ga Fatima

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Abdul Amart da Fatima tare da 'ya'yan su guda uku

Shekara bakwai da aure: Furodusa Abdul Amart ya jaddada ƙauna ga Fatima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!