Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
ƘUNGIYAR Triple R Kannywood ta kai wa fitaccen jarumin masana’antar finafinan Hausa, Mustapha Musty, tallafin kuɗi naira dubu ɗari biyar ...
ƘUNGIYAR Triple R Kannywood ta kai wa fitaccen jarumin masana’antar finafinan Hausa, Mustapha Musty, tallafin kuɗi naira dubu ɗari biyar ...
TSOHUWAR jaruma kuma furodusa a Kannywood, Hajiya Mansurah Isah, ta samo wani babban tallafi daga Cibiyar Haɓaka Fasahar Yaɗa Labarai ...
Kayan tallafin a cikin kurkukun. Aishatulhumaira ce a ƙaramin hoto JARUMAR Kannywood A'isha Ahmed Idris (Aishatulhumaira) ta kai gudunmawa a ...
MAWAƘIN siyasa a Kannywood, Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara), ya ƙaddamar da makarantun firamare guda uku waɗanda ya gina ...
Dandazon masu karɓar tallafin. A ƙaramin hoto, Rarara yana ba wani dattijo damen kuɗi SHAHARARREN mawaƙi Alhaji Dauda Adamu ...
A YAU Juma'a jaruma kuma furodusa Hajiya Rahama Sadau ta yi wa mabiyan ta na Facebook mutum ɗari kyautar kuɗi ...
MINISTAN Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce ci gaba da bayar da tallafin wutar ...
KAMAR yadda ya saba, shahararren mawaƙin siyasa Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara) ya raba wa mutanen ƙauyen su Kahutu ...
ƊAYA daga cikin makusantan Alhaji Auwal Garba Ɗanborno ta bayyana cewa su shaƙiƙan marigayin sun ƙudiri aniyar tabbatar da cewa ...
Jaruma a a Kannywood, Hajiya Saratu Giɗaɗo (Daso), ta yi wani namijin ƙoƙari domin tallafa wa mata masu ƙaramin ƙarfi ...
© 2024 Mujallar Fim