• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, May 14, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jam’iyyu sun tura wa INEC sunayen ejan-ejan 1,575,301 waɗanda za su sa masu ido a rumfunan zaɓe 176,588

by DAGA WAKILIN MU
February 21, 2023
in Nijeriya
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HUKUMAR Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa jam’iyyu 18 waɗanda su ka fito takarar zaɓen shugaban ƙasa sun ba da sunayen mutum 1,574,301 a matsayin wakilan sa-ido, wato ejan-ejan ɗin su, a lokacin zaɓen shugaban ƙasa.

Waɗannan adadin ejan-ejan su ne za su wakilci kowace jam’iyyya domin lura da yadda zaɓe ke gudana har zuwa lokacin tattara sakamakon zaɓe na kowane akwati da kowace rumfa.

Cikin sanarwar da INEC ta fitar a ranar Litinin, ta ce daga cikin su akwai ejan-ejan masu lura da yadda ake tattara sakamakon zaɓe, wato ‘collation agents’ har 68,057 daga jam’iyyu daban-daban.

Daga cikin ejan-ejan 1,574,301, NNPP ta tura wakilan ta na sa-ido har 176,200 a rumfunan zaɓe daban-daban a ƙasar nan.

Jam’iyyar LP ta tura ejan-ejan 134,874, PDP 176,588, APC 176,223.

INEC ta ce sauran jam”iyyu 14 kuwa sun tura adadin ejan-ejan na jimlar 910,426.

A ɓangaren ejan-ejan da za su lura da cibiyoyin tattara sakamakon zaɓe kuwa su 68,057, INEC ta ce NNPP ce ta fi sauran jam”iyyu yawan ejan-ejan a wuraren, domin ta na da 9,604.

Yayin da jam’iyyyar LP ke da ejan 4,859, ita kuwa PDP za ta tura guda 9,539, yayin da APC ke da 9,581.

Sanarwar INEC ta ce sauran jam’iyyu 14 na da jimlar ejan-ejan 34,474 kenan.

A Babbar Cibiyar Tattara Sakamakon Zaɓe ta Ƙasa a Ɗakin Taro na Duniya kuwa, jam’iyyun duka za su tura wakilai 27 jimla. PDP, APC, LP kowace wakilai biyu, NNPP wakili ɗaya, sauran jam’iyyu 14 kuma yawan na su wakilan guda 20 ne.

Loading

Tags: ejan-ejanINECZaɓen 2023
Previous Post

Ran Talata INEC ke sa ran karɓar cikon kuɗaɗen sallamar ma’aikata daga hannun CBN – Okoye

Next Post

Hukumar Hisbah ta kama mawaƙi Al-Ameen G-Fresh

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Al-Ameen G-Fresh

Hukumar Hisbah ta kama mawaƙi Al-Ameen G-Fresh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!