• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, July 18, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumin Kannywood Hannafi Rabilu Musa Ɗan Ibro ya ci gasar mota

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
December 19, 2022
in Labarai
0
Hannafi Rabilu Musa Ɗan Ibro ya na karɓar makullin motar da ya ci a gasar

Hannafi Rabilu Musa Ɗan Ibro ya na karɓar makullin motar da ya ci a gasar

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A SAKAMAKON gasar ‘Sha’aban Sharaɗa Challenge’ da aka fitar shekaranjiya Asabar, jarumin Kannywood Hannafi Rabilu Musa Ɗan Ibro ya samu shiga sahun  waɗanda su ka yi nasarar cin kyautar mota da kuma kuɗin mai N100,000.

Ita dai wannan gasa, mawaƙi Dauda Rarara ne ya shirya ta domin tallata wa ɗan takarar zama gwamnan Jihar Kano Sha’aban Ibrahim Sharaɗa. A gasar, an haɗa ‘yan fim da mawaƙan Kannywood da na yabon Annabi, wanda hakan ya sa aka samar da zakara a kowanne rukuni.

Lakadan: Hannafi ya karɓi dubu ɗari na mai

Hannafi ya shiga gasar ne a matsayin ɗan wasan barkwanci, kuma sai ya kasance shi ne ya zo na ɗaya.

Kusan shekara biyu kenan da shigar Hannafi harkar fim a ɓangaren wasan barkwanci wanda hakan ya sa ake ganin zai maye gurbin mahaifin sa, marigayi Rabilu Musa Ɗanlasan (Ibro).

Hannafin Ibro da motar da ya ci

Loading

Tags: Dauda Kahutu RararagasaHannafi Rabilu Ɗan IbroRabilu Musa Ɗanlasan IbroSha'anin Sharaɗa Challengesiyasa
Previous Post

Darakta Amir Mairose ya rikiɗa jarumi tare da kiran ‘yan fim su rama wa kura aniyar ta

Next Post

Sirrin kawowar mu shekara 9 da aure: Hira da Yerima Shettima da tsohuwar jarumar Kannywood Fati Ladan

Related Posts

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta
Labarai

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta

June 23, 2025
Next Post
Alhaji Yerima Shettima da Hajiya Fati Ladan

Sirrin kawowar mu shekara 9 da aure: Hira da Yerima Shettima da tsohuwar jarumar Kannywood Fati Ladan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!