Zaɓen 2027: Ƙungiyar siyasar ‘yan Kannywood za ta yi taron nuna goyon baya ga Gwamnan Kano
WATA ƙungiyar siyasa ta 'yan fim a Kano mai suna Kannywood Awareness Network for Abba Gida Gida, ta bayyana shirin ...
WATA ƙungiyar siyasa ta 'yan fim a Kano mai suna Kannywood Awareness Network for Abba Gida Gida, ta bayyana shirin ...
JARUMIN masana'antar Kannywood, Alhaji Rabi'u Rikadawa, ya ba da sanarwar ficewar sa daga ƙungiyar siyasa ta Triple R Kannywood for ...
MARUBUCIN finafinai kuma tsohon Sakataren Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama'a na ƙungiyar Tripple R Kannywood, Malam Ibrahim Birniwa, ya ...
FITACCIYAR jaruma kuma furodusa a Kannywood, Hajiya Mansurah Isah ta fice daga ƙungiyar Triple R Kannywood for Renewed Hope, wadda ...
FITACCEN jarumi kuma furodusa a Kannywood, Alhaji Hamisu Lamiɗo Iyan-Tama, ya bayyana matsayin sa kan ce-ce-ku-cen siyasar da suka dabaibaye ...
ƘUNGIYAR ’yan fim masu goyon bayan jam’iyyar APC, wadda aka fi sani da Triple R Kannywood for Renewed Hope, ta ...
WATA sabuwar ƙungiyar tafiyar siyasar 'yan fim mai suna Kannywood Kwankwasiyya ta kai wa Hukumar Tace Finafinai da Ɗab'i ta ...
ƘUNGIYAR Matan Mu A Yau da ta ƙunshi wasu jaruman Kannywood mata ta bayyana cewa 'ya'yan ta sun fice ...
A DAIDAI lokacin da Gwamnatin Jihar Kano ta fara shirye-shiryen zaɓen ƙananan hukumomi, fitaccen jarumi Sani Musa Danja ya fito ...
TUN da ake ba a taɓa samun mutanen da su ka jawo wa Kannywood abin faɗa kamar Naziru Ahmad (Sarkin ...
© 2024 Mujallar Fim