• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, April 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ku guji wata manhajar bogi mai ƙaryar ana ɗaukar ma’aikatan zaɓen 2023 – INEC

by DAGA WAKILIN MU
January 4, 2023
in Nijeriya
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HUKUMAR Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ja hankalin jama’a cewa ba ta san da zaman wata manhaja da wasu ‘yan damfara su ka buɗe da sunan ɗaukar ma’aikatan zaɓe na wucin-gadi ba.

Sakataren Yaɗa Labarai na hukumar, Mista Rotimi Oyekanmi, shi ne ya yi wannan gargaɗin a ranar Talata a Abuja.

Ya ce tuni INEC ta rufe shafin manhajar ta ta ɗaukar ma’aikatan zaɓe, kamar yadda ta yi bayani a baya.

A cikin Satumba ne dai INEC ta yi sanarwar cewa za ta buɗe manhajar a ranar 14 ga Satumba, 2022, kuma ta rufe ta a ranar 14 ga Disamba, 2022.

Oyekanmi ya ce: “Wannan shafin manhaja na intanet na bogi ne, ba na INEC ba ne. Saboda an rufe shafin manhajar INEC na ɗaukar ma’aikatan wucin-gadi tun a ranar 14 ga Disamba, 2022.”

Ya bayyana sunan manhajar ta bogi da: URL-http://www.yournewclaims.com/INEC/recruitment, cewa ta bogi ce kawai kuma a nisance ta.

A wani labarin kuma an samu tabbacin cewa akwai katin rajistar zaɓe har milyan 6.7 da har yanzu ba a karɓa ba a cikin wasu jihohi 17.

Rashin karɓar katin da aka yi rajista dai na ɗaya daga cikin abin da ke haifar da matsalar rashin zuwa a jefa ƙuri’a, kamar yadda INEC ta tabbatar cewa a zaɓen 2019 mutum miliyan 82 ne ke da rajistar zaɓe, amma mutum milyan 28.6 kaɗai su ka fita su ka jefa ƙuri’a.

Duk da yawan masu jefa ƙuri’a a Jihar Legas, waɗanda su ka yi zaɓe a jihar ba su cika miliyan biyu ba.

Loading

Tags: damfaraɗaukar ma'aikataINECkatin rajistar zaɓemanhajar bogiRotimi OyekanmiZaɓen 2023
Previous Post

Alan Waƙa ya zargi Rarara da yi masa ingiza-mai-kantu-ruwa

Next Post

Aminu Ala ya yi bazata, ya koma APC

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Alan Waƙa (a hagu) ya na ganawa da Dakta Nasiru Yusuf Gawuna bayan ya sauya sheƙaAlan Waƙa (a hagu) ya na ganawa da Dakta Nasiru Yusuf Gawuna bayan ya sauya sheƙa

Aminu Ala ya yi bazata, ya koma APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!