Furodusa a Kannywood, Musty Fashion ya yi rashin mahaifi
A JIYA Alhamis, Allah ya ɗauki ran Alhaji Hussaini Khalid Kano, mahaifin furodusa kuma jarumi a Kannywood, Mustapha Hussaini, wanda ...
A JIYA Alhamis, Allah ya ɗauki ran Alhaji Hussaini Khalid Kano, mahaifin furodusa kuma jarumi a Kannywood, Mustapha Hussaini, wanda ...
RASUWAR fuju'a da mawaƙi El-Mu'az Muhammad Birniwa ya yi a daren jiya ta girgiza 'yan fim da mawaƙan cikin Kannywood, ...
DA azahar a yau aka yi jana'izar shugaban kamfanin Birniwa Concept, Alhaji Mu’azu Muhammad Birniwa, wanda aka fi sani da ...
AN bayyana sunayen finafinai da mashirya fim waɗanda suka kai matakin ƙarshe a gasar gwarazan fim na Bikin Baje-kolin ...
SAKATAREN Kwamitin Amintattu na Ƙungiyar Daraktoci (PROFDA), Ahmad Salihu Alkanawy, ya yi kira ga masu gudanar da harkar fim da ...
Ina jan hankalin al'ummar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji, Jihar Kano, Arewa da Nigeria cewa BABU WURIN DA KO SAU ...
SHUGABAN kamfanin shirya fim na Jammaje Production, Kano, Malam Kabiru Musa Jammaje, ya yi kira ga dukkan wata mace mai ...
SHUGABAN Ƙungiyar Jarumai ta Ƙasa, Malam Alhassan Kwalle, ya rabauta da muƙamin siyasa a Ƙaramar Hukumar su ta Ungogo da ...
MAWAƘIYAR yabon Annabi, Maimuna Ibrahim, ta yi saukar haddar Alƙur'ani mai girma. An yi bikin saukar ne a ranar Asabar, ...
INNA lillahi wa inna ilahi raji'un! Allah ya yi wa mawaƙi a Kannywood, Mu'azu Muhammad Birniwa, wanda aka fi sani ...
© 2024 Mujallar Fim