• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Biki uku ne ba zan manta da su ba, inji mawaƙiya Ummi Burdatu sa’ilin da ta yi saukar Alƙur’ani

by MUKHTAR YAKUBU
December 4, 2024
in Ranar Murna
0
Biki uku ne ba zan manta da su ba, inji mawaƙiya Ummi Burdatu sa’ilin da ta yi saukar Alƙur’ani

Maimuna Ibrahim Ummi Burdatu

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MAWAƘIYAR yabon Annabi, Maimuna Ibrahim, ta yi saukar haddar Alƙur’ani mai girma.

An yi bikin saukar ne a ranar Asabar, 30 ga Nuwamba, 2024.

Maimuna, wadda aka fi sani da laƙabin Ummi Burdatu, ta bayyana wa mujallar Fim farin cikin ta a game da bikin saukar.

Ta ce, “Biki uku ne ba zan manta da su ba a rayuwa ta. Farko NCE graduation. Na biyu Islamiyya graduation na uku Tahfiz graduation (hadda), duk a ƙarƙashin jagorancin mahaifiya ta.

“Oh Mama! Ke kaɗai nake ji da gani a wannan duniyar; ke ce rayuwa ta. Allah ya ba ni ikon faranta miki, mahaifiya ta.”

Ummi Burdatu a tsakiyar ƙawayen ta bayan an kammala bikin saukar

Ummi Burdatu tana ɗaya daga cikin mata masu waƙoƙin yabon Annabi Muhammadu (S.A.W.) kuma tana daga cikin ‘yan Ƙungiyar Sha’irai ta Burdattunaby, inda a nan ta samu laƙabin ta.

Loading

Tags: BegemawaƙiyaSaukar Alkur'aniUmmi Burdatu
Previous Post

Mawaƙi a Kannywood, El-Mu’az Birniwa ya riga mu gidan gaskiya

Next Post

Jarumin Kannywood Alhassan Kwalle ya samu muƙamin siyasa

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Jarumin Kannywood Alhassan Kwalle ya samu muƙamin siyasa

Jarumin Kannywood Alhassan Kwalle ya samu muƙamin siyasa

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!