• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, October 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

by MUKHTAR YAKUBU
July 31, 2026
in Ranar Murna
0
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

Darakta a Kannywood, Malam Aminu Saira, da sahibar sa, Maryam Mahmoud Muhammad, a wurin bikin auren su a Azare, Jihar Bauchi

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

AN ɗaura auren fitaccen daraktan Kannywood, Malam Aminu Saira, da sahibar sa, Maryam Mahmoud Muhammad, a Azare, Jihar  Bauchi.

An ɗaura auren da misalin ƙarfe 2 na rana a yau Juma’a, 31 ga Yuli, 2026, a Babban Masallacin Juma’a na Azare.

Manyan jarumai, daraktoci da sauran masu ruwa da tsaki a masana’antar Kannywood tare da ’yan’uwa da abokan arziki sun je garin domin halarci bikin.

Abdul Amart, Garzali Miƙo, Falalu Ɗorayi da wasu abokan arziki a wajen walimar auren a Azare

Tun a jiya Alhamis wasu daga cikin manyan baƙin suka isa garin, inda aka gudanar da liyafar cin abinci a dare a NINADS Events Centre. Sun haɗa da Abdul Amart, Kamal S. Alƙali, Garzali Miko da Ali Gumzak, tare da ɗimbin sauran baƙi maza da mata.

Ƙanen ango Naziru M. Ahmad (a hagu) da Nazifi Asnanic suna nishaɗantar da mahalarta da waƙoƙin su a yayin liyafar

Mawaƙan Kannywood, ƙanen ango Naziru M. Ahmad da Nazifi Asnanic, sun nishaɗantar da mahalarta da waƙoƙin su a yayin liyafar.

Da wannan aure, Saira ya zama mai mata biyu kenan, domin yana da uwargida mai suna Aisha.

Bikin ya ja hankalin ’yan Kannywood da sauran jama’a su.

Ango Saira da amarya Maryam a wurin liyafar

Loading

Tags: Aminu SairaaureAzareMaryam Mahmoud Muhammad
Previous Post

Jami’an gwamnati sun yi zama da Kannywood domin fara aiwatar da shirin ba da inshorar lafiya kyauta ga ‘yan fim na Kano

Next Post

Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11

Related Posts

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa
Ranar Murna

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa

September 28, 2026
An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff
Ranar Murna

An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff

September 7, 2026
Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya
Ranar Murna

Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya

September 5, 2026
Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Yadda marubuciya Aunty Baby ta yi bikin cikar shekara 51
Ranar Murna

Yadda marubuciya Aunty Baby ta yi bikin cikar shekara 51

August 19, 2026
Next Post
Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11

Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!