Sabunta rajista: Za mu kauce wa matsalolin baya – Gidan Dabino
TUN bayan da Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano ta mayar da aikin sabunta rajistar 'yan Kannywood ga hannun ƙungiyoyin ...
TUN bayan da Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano ta mayar da aikin sabunta rajistar 'yan Kannywood ga hannun ƙungiyoyin ...
KWAMISHINAN Shari'a na Jihar Kano, Barista Haruna Isah Dederi, ya sulhunta wani saɓani tsakanin Kwamishinar Raya Al'adu da Yawon Buɗe ...
ALLAH ya albarkaci jarumin Kannywood Jamilu Ibrahim (Home Alone) da samun ƙaruwar 'ya mace wadda matar sa Sumayya ta haifa ...
ALLAHU Akbar! Allah ya yi wa sananniyar marubuciyar Hausa ɗin nan Hadiza Salisu Sharif rasuwa a yau. Ta rasu a ...
SAFNA Lawan, wadda jaruma ce a Kannywood, ta nuna takaici a game da rashin samun dama da ƙananan jarumai su ...
HADIZA Maikano tana ɗaya daga cikin mawaƙa na sahun farko a Kannywood, waɗanda suka yi tashe a shekarun baya. Ta ...
GWAMNAN Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya naɗa fitacciyar marubuciya Fauziyya D. Sulaiman muƙamin babbar mai taimaka masa kan ...
A RANAR Asabar, 19 ga Agusta, 2023 aka yi wani ɗan ƙwarya-ƙwaryan taro don tattaunawa a kan makomar rubutun zube ...
ALLAHU Akbar! A yau Laraba, Allah ya ɗauki ran furodusa a Kannywood, Aminu S. Sufi. Furodusan, wanda aka fi sani ...
YANZU mako biyu tun bayan da Gwamnatin Jihar Kano ta naɗa fitaccen mawaƙi Tijjani Hussaini Gandu a matsayin Babban Mataimaki ...
© 2024 Mujallar Fim