• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, July 21, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Mawaƙi A. Wamba zai angwance da Hadiza a gobe

by DAGA ABBA MUHAMMAD
February 3, 2023
in Ranar Murna
0
A. Wamba da Hadiza Hassan Galadima

A. Wamba da Hadiza Hassan Galadima

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MATASHIN mawaƙi a Kannywood, Adamu Mohammed Turaki, zai yi bankwana da kwanan situdiyo a gobe Asabar.

Za a ɗaura auren Adamu Mohammed Turaki, (A. Wamba) da masoyiyar sa Hadiza Hassan Galadima (Hadiza Mamah), a gobe Asabar, 4 ga Fabrairu, 2023, da misalin ƙarfe 11:00 na safe, a  fadar mai martaba Sarki Oriye Rindre na Wamba, Jihar Nassarawa.

Kamar dai yadda aka saba, ma’auratan sun yi hotunan kafin aure (pre-wedding pictures), wanda ya burge jama’a.

Ango Adamu da amarya Hadiza Mamah

Sun yi hotunan ne ta yadda kowanne daga cikin su ya nuna irin aikin sa, wato shi ya nuna mawaƙi ne shi, inda ita kuma ta nuna ita malamar asibiti ce.

Abokai da masoya su na ta yi masu fatan alheri da kuma taya su yaɗa katin gayyata da hotunan da su ka yi.

Adamu ɗan asalin Jihar Nassarawa ne, kuma an fi sani da suna A. Wamba a Kannywood.

Amarya da ango
Wa zai yi waƙar? Ango zai buga jita, amarya ta rera waƙa!

Loading

Tags: A. WambaAdamu Mohammed Turakiamarya da angoɗaurin aureHadiza Hassan GaladimaNassarawaOriye Rindre Wamba
Previous Post

Alhakin mu ne ya kama Murja, inji Mai Wushirya

Next Post

Mawaƙi A. Wamba ya zama angon Hadiza

Related Posts

Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu

July 18, 2025
Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya

July 16, 2025
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli zai yi aure ranar Asabar

July 10, 2025
Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida
Ranar Murna

Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida

June 29, 2025
Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani
Ranar Murna

Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani

June 19, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Next Post
Sun zama ɗaya: Adamu Mohammed Turaki (A. Wamba) da Hadiza Hassan Galadima

Mawaƙi A. Wamba ya zama angon Hadiza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!