Hotunan kafin aure na mawaƙi Auta Waziri da Halima Marmah sun fito
MAWAƘI a Kannywood, Abdullahi Abubakar (Auta Waziri) da sahibar sa Halima Mustapha (Marmah) sun fitar da kyawawan hotunan kafin aure ...
MAWAƘI a Kannywood, Abdullahi Abubakar (Auta Waziri) da sahibar sa Halima Mustapha (Marmah) sun fitar da kyawawan hotunan kafin aure ...
FATIMA Aliyu, wadda aka fi sani da Fatima Mai Zogale, za ta yi aure a ranar Juma'a mai zuwa. Fatima, ...
MATASHIN mawaƙi a Kannywood, Adamu Mohammed Turaki, zai yi bankwana da kwanan situdiyo a gobe Asabar. Za a ɗaura auren ...
CI-GABA da shagalin bikin jarumin Kannywood Yusuf Saseen (Lukman a cikin shirin 'Labari Na') da amaryar sa Amina Zakari Yunusa ...
© 2024 Mujallar Fim