• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, June 30, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Mujallar Tozali ta kara shafa min tozali a ido – Jamila Nagudu

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
January 6, 2017
in Taurari
0
Jamila Nagudu

Jamila Nagudu

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

Jamila Umar ta bayyana farin cikin ta kan gasar da ta ci ta Jarumar Jarumai  ta 2016 a bikin mujallar Tozali da aka yi kwanan baya:

FIM: Mujallar Fim na taya ki murnar samun kyautar Tozali Awards.

JAMILA NAGUDU: To ni ma na gode, kuma na ji dadi da Fim ta taya ni murna (dariya).

FIM: Za mu iya jin wasu kyaututtuka da ki ka taba samu a baya?

JAMILA: E, amma kyaututtukan su na da yawa, kuma na san mujallar Fim ai ta na sane da dukkan irin kyaututtukan bajintar da na taba samu. Ta karshe dai ita ce ta AMMA Awards da aka yi a nan Abuja, sai kuma wannan.

FIM: Me za ki ce dangane da wannan din da ki ka samu?

JAMILA: Ina yi wa Allah (SWT) godiya, tunda na san duk da jarumtar ka da iyawar ka, ba za ka samu irin wannan kasaitacciyar kyauta ba sai da rabo da nufin Allah.

FIM: Ko ki na da sako ga Tozali, mujallar da shirya wannan kasaitaccen bikin bayar da kyaututtuka?

JAMILA: Sai godiya, domin ni dai a gaskiya Tozali ta kara shafa min tozali a idanu. Mujalla ce wacce kusan in ce maka kowace mace ke kwadayin karantawa a kasar nan. Yadda har wannan mujalla ta tuna ko ta san da ni, ai abin alfahari ne.

Loading

Previous Post

Jamilu Ɗanmasukuɗi ya auri Maryam

Next Post

Lokacin Da Na Fara Fim Sai Da Gaba Na Ya Fadi, Cewar Bilkisu Abdullahi

Related Posts

Na fi so in fito a matsayin masifaffiya a fim, inji Fa’iza Abdullahi
Taurari

Na fi so in fito a matsayin masifaffiya a fim, inji Fa’iza Abdullahi

December 25, 2024
Fim ɗi na mai suna ‘Baban Ladi’ na ja sosai, inji sabon furodusa Razaki jarumin ‘Daɗin Kowa’
Taurari

Fim ɗi na mai suna ‘Baban Ladi’ na ja sosai, inji sabon furodusa Razaki jarumin ‘Daɗin Kowa’

November 25, 2023
Sayyada Raihan Imam Ahmad (Ƙamshi)
Taurari

Fim riga ce ta arziki – Raihan Imam Ƙamshi

November 20, 2023
Saratu Abubakar
Taurari

Yadda ɗaukaka ta sa na ke rufe fuska – Saratu Abubakar

October 1, 2023
Safna Lawan
Taurari

Buri na a Kannywood ya kusa cika, inji Safna Lawan

August 24, 2023
Cewar Fanan Buzuwa: "Ba zan iya auren ɗan fim ba"
Taurari

‘Yan fim kada mu riƙe sana’a ɗaya – Fanan Buzuwa

June 11, 2023
Next Post
Bilkisu Abdullahi

Lokacin Da Na Fara Fim Sai Da Gaba Na Ya Fadi, Cewar Bilkisu Abdullahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!