• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, June 30, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Murtala M. Uba ya zama shugaban ƙungiyar ANA ta Kano

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
November 1, 2023
in Marubuta
0
Sababbin shugabannin Ƙungiyar Marubuta ta Nijeriya (ANA), reshen Jihar Kano

Sababbin shugabannin Ƙungiyar Marubuta ta Nijeriya (ANA), reshen Jihar Kano

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

BAYAN kammala zangon shugabancin Ƙungiyar Marubuta ta Nijeriya a (ANA), reshen Jihar Kano, na tsawon shekara biyu da shugaban ta, Tijjani Muhammad Musa, ya yi, ƙungiyar ta sake zaɓen shugabanni.

An gudanar da zaben a wajen taron wata-wata da ƙungiyar ta saba gudanarwa a duk Asabar ɗin ƙarshen wata a ɗakin karatu na Murtala Muhammed da ke Titin Ahmadu Bello a Kano inda a wannan watan aka yi taron a ranar 28 ga Oktoba, 2023.

An yi taron cikin kwanciyar hankali ba tare da tayar da jijiyar wuya ko wata hayaniya ba.

Dakta Murtala M. Uba ne aka zaɓa a matsayin sabon Shugaba.

Sauran su ne: 

* Kamilu Ɗahiru Gwammaja – Mataimakin Shugaba

* Ibrahim Muhammad Indabawa – Sakatare

* Aliyu Abdullahi – Mataimakin Sakatare

* Sadiya Garba Yakasai – Ma’aji

* Hassan Ibrahim Gama – Sakataren Kuɗi

* Bashir A. Bashir – Jami’in Yaɗa Labarai (Hausa)

* Abba Musa Idris – Jami’in Yaɗa Labarai (Turanci)

* Sani Scholer – Jami’in Walwala

* Ayuba Muhammad Ɗanzaki – Mai Bincike (1)

* Aisha Aliyu Jibril – Mai Bincike (2)

* Jibril Adamu Jibril Rano – Mai Bada Shawara Kan Shari’a

* Zubairu M. Balannaji, Mukhtar A. Gandu, Mazhum Idris da Tijjani Muhammad Musa – Shugabanni Marasa Gafaka

A lokacin da ya ke jawabi bayan rantsuwar kama aiki, Dakta Murtala M. Uba, wanda malami ne a fannin Labarin Ƙasa (Geography) a Jami’ar Bayero,  Kano, ya yi godiya ga ‘yan ƙungiyar da su ka zaɓe shi a matsayin shugaban su. 

Ya ce zai ci gaba da kawo sauyi a ƙungiyar har zuwa tafarkin da ya dace duk da cewar tun bayan kafuwar ta ake ta ƙoƙarin kai ta matakin da ya dace a duniya duba da yadda ta ke da masana a fannonin ilmi daban-daban. 

Ya ce ya ƙudiri aniyar samar da cigaban da kowa zai yi alfahari da ƙungiyar.

Loading

Previous Post

Zaɓen gwamna: Mutum 2,318,919 za su yi zaɓe a Imo, 1,833,160 a Kogi, 1,017,613 a Bayelsa, inji INEC

Next Post

Kasafin N18b: INEC za ta biya ma’aikata 16,000 alawus ɗin su, ba a zaɓen Bayelsa, Imo da Kogi za ta kashe kuɗaɗen ba – Yakubu

Related Posts

Gasar rubutu: Ba a taɓa ba marubutan Hausa dama irin wannan ba – Balannaji 
Marubuta

Gasar rubutu: Ba a taɓa ba marubutan Hausa dama irin wannan ba – Balannaji 

January 1, 2025
Zubairu Balannaji ya zama gwarzon gasar rubutu ta Hukumar Tace Finafinai
Marubuta

Zubairu Balannaji ya zama gwarzon gasar rubutu ta Hukumar Tace Finafinai

December 31, 2024
‘Dakan ɗaka…’: Kanawa sun lashe gasar rubutu ta Hukumar Tace Finafinai
Marubuta

‘Dakan ɗaka…’: Kanawa sun lashe gasar rubutu ta Hukumar Tace Finafinai

December 20, 2024
Mutane 15 sun yi nasarar zuwa zagayen kusa da na ƙarshe a gasar rubutu na Hukumar Tace Finafinai
Marubuta

Mutane 15 sun yi nasarar zuwa zagayen kusa da na ƙarshe a gasar rubutu na Hukumar Tace Finafinai

November 30, 2024
Tsakanin matan aure biyu da budurwa ɗaya za a san gwarzuwar gasar Hikayata ta 2024 a yau
Marubuta

Tsakanin matan aure biyu da budurwa ɗaya za a san gwarzuwar gasar Hikayata ta 2024 a yau

November 27, 2024
Ƙungiyar matasa da mata za ta naɗa Ado Gidan Dabino Sarkin Mawallafan Arewa
Marubuta

Gasar rubutu: Hukumar Tace Finafinai ta bayyana gwaraza 50 na zagayen farko

November 24, 2024
Next Post
Farfesa Mahmood Yakubu

Kasafin N18b: INEC za ta biya ma'aikata 16,000 alawus ɗin su, ba a zaɓen Bayelsa, Imo da Kogi za ta kashe kuɗaɗen ba - Yakubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!