Ku zo ku sayi wurin, ku gina abin da kuka ga dama – Furodusa Sultan ga jama’ar unguwar da ke so gwamnatin Kano ta hana shi gina dandalin shirya fim
FURODUSA a Kannywood, Sultan Abdurrazaq, ya buƙaci wata ƙungiyar mazauna unguwar Ɗorayi cikin birnin Kano mai neman hana shi kafa ...
