Gwamnatin Tarayya ta ba kamfanin Lenscope Media kwangilar naira miliyan 250 domin gina Gidan Shirya Finafinai na Jos da badalar Kano
GWAMNATIN Tarayya ta ba fitaccen kamfanin shirya finafinai ɗin nan mai suna Lenscope Media aikin gina Gidan Shirya Finafinai na ...