Tinubu bai bunƙasa Legas lokacin da ya yi gwamna ba, dillancin tara haraji da kashe dimokiraɗiyya kawai ya yi – Bwala, kakakin kamfen na Atiku 2023
YAYIN da zaɓen 2023 ke ƙara gabatowa, kakakin yaɗa labaran manyan jam'iyyu biyu, wato PDP da APC, na ci gaba ...