Babu son zuciya ko ɓangaranci a tarihin Kannywood da farfesoshi ke bayarwa, inji Iyan-Tama a martani ga Sani Muhammad Sani
FITACCEN jarumi a Kannywood, Alhaji Hamisu Lamiɗo Iyan-Tama, ya bayyana cewa akwai kuskure a maganar da furodusa Malam Sani Muhammad ...