2027: Ƙungiyar siyasar Tinubu da Uba Sani ta naɗa mawaƙi Jamilu Ɗan Masu Kuɗi muƙamin shugaban nishaɗantarwa
Kwamitin Zartarwa na Ƙasa na ƙungiyar Tinubu/Uba Sani Mobilisation Network ya naɗa fitaccen mawaƙin siyasa kuma mazaunin Kaduna, Jamilu Sa’idu ...
