WASU daga cikin membobin masana'antar finafinan Hausa ta Kannywood sun yi Allah-wadai da wasu kalamai da jaruma Ummah Shehu ta ...
INNA lillahi wa inna ilaihir raji'un! Allah ya yi wa tsohuwar shugabar ƙungiyar furodusoshi mata ta farko, Hajiya Umma Ali, ...
AUREN fitaccen daraktan Kannywood Hassan Giggs da fitacciyar jaruma Muhibbat Abdulsalam ya na ɗaya daga cikin aurarrakin ‘yan fim ɗin ...
* Ta zayyano muhimmancin haɗin kan matan Kannywood FITACCIYAR jaruma Hauwa Abubakar (Waraka) ta kori ji-ta-ji-tar da wasu ke yaɗawa cewa ...
MATA 'yan fim su na nan su na shirin yin wata gagarumar walimar cin abinci da Ƙaramar Sallah don su ...
© 2024 Mujallar Fim