Tsohon shugaban MOPPAN, Maikano, ya yi alhinin rasuwar Mubarak, ɗan aminin sa da ya ke riƙo wanda ya mutu a kogi
TSOHON Shugaban Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) na ƙasa, Alhaji Abdullahi Maikano Usman, ya bayyana irin jimamin ...