Jami’an DSS sun bindige wanda ya sace mahaifiyar Rarara tare da ƙwato N26.5m
JAMI'AN hukumar tsaro ta asirce, wato DSS, sun bindige wani mutum tare da kama wani guda ɗaya daga cikin kidinafas ...
JAMI'AN hukumar tsaro ta asirce, wato DSS, sun bindige wani mutum tare da kama wani guda ɗaya daga cikin kidinafas ...
INNA lillahi wa inna ilaihir raji'un! Allah ya yi wa mahaifiyar tsohon Babban Sakataren Hukumar Tace Finafinai da Ɗab'i ta ...
ALLAHU Akbar! Allah ya ɗauki ran mahaifiyar furodusa kuma jarumi a Kannywood, Alhaji Musa Aminu Carlos (Wamban Ƙaya). Hajiya Sahuratu ...
A SHEKARANJIYA Lahadi Allah ya ɗauki ran mahaifiyar shahararren darakta a Kannywood, Alhaji Waziri Zaiyanu. Hajiya Rakiya Tanko Waziri (Iyani) ...
JARUMAR Kannywood, Sa'adatu Abdullahi, wadda aka fi sani da Ladidi Tubeless, ta bayyana cewa ba ita ce ta rasu ba, ...
JARUMI a Kannywood, Shariff Aminu Ahlan, ya bayyana irin kewar mahaifiyar sa da ya ke yi tun bayan rasuwar ta ...
© 2024 Mujallar Fim