Furodusa a Kannywood, Mansurah Isah ta naɗa ɗan kasuwa Sani Isah shugaban kwamitin amintattu na gidauniyar ta
FURODUSA a Kannywood, Hajiya Mansurah Isah, ta naɗa Shugaban rukunin kamfanonin Asia Group, Alhaji Sani Isah Abubakar, matsayin Shugaban Kwamitin ...


