• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 12, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An ɗaure wanda Hukumar Zaɓe ta kama da katin zaɓe 101, Kuma an shiga shari’a da wanda aka damƙe da kati 367

by DAGA WAKILIN MU
November 27, 2022
in Nijeriya
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A ƘOƘARIN ta na tabbatar da cewa an hukunta masu maguɗin zaɓe, Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta samu nasarar gurfanar da wani mutum mai suna Nasir Idris a kotu, kuma har an yanke masa hukuncin ɗaurin shekara ɗaya a kurkuku.

An ɗaure Nasir ne bayan an same shi da katin zaɓe har 101 a hannun sa.

Cikin wata sanarwa da Kakakin Yaɗa Labaran INEC, Festus Okoye, ya fitar, ya ce an yanke wa Nasir hukunci a Kotun Majistare ta Sokoto.

Ya ce: “An same shi da laifin karya Dokar Zaɓe Sashe na 117 da na 145 na Dokar Zaɓe ta 2002.

“Yan sanda a Jihar Sokoto ne su ka kama shi a ranar 10 ga Oktoba, aka same shi da tulin katin zaɓe har 101, a Ƙaramar Hukumar Sabon Birni, Jihar Sokoto.” 

Okoye ya ƙara da cewa, “Bayan ‘yan sanda sun kammala binciken su, sun aiko mana da fayil ɗin da ke tattare da bayanan da su ka samu. Daga nan kuma INEC ta gurfanar da shi a kotu.”

Ya ce a yanzu haka kuma INEC na ci gaba da zuwa shari’ar wani da aka kama da katin zaɓe har guda 367 a Kano. 

Ya ce hukumar su za ta tabbatar da shi ma wannan ɗin sai an hukunta shi, kamar wanda aka ɗaure a Jihar Sokoto.

Idan ba a manta ba, a Jihar Kano ‘yan sanda sun kama wani jigon APC mai suna Aminu Shana, ɗauke da katin rajista har 367.

Loading

Tags: Dokar ZaɓeFestus OkoyeHukumar ZaɓeINECKanokatin zaɓekotuNasir Idrissokoto
Previous Post

Hotuna: Bikin auren jaruma Halima Atete da Mohammed

Next Post

Atiku ya yi alƙawarin kashe dala biliyan 10 don samar da ayyuka da inganta rayuwar mata da matasa

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Atiku Abubakar a taron Ilorin

Atiku ya yi alƙawarin kashe dala biliyan 10 don samar da ayyuka da inganta rayuwar mata da matasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!