LALLAI an sha biki. Amarya da angon ta da ‘yan matan amarya sun ƙure adaka.
Rabon da a ga bikin aure irin na jarumar Kannywood Halima Atete an daɗe.
Amarya Halima Atete
Jiya Asabar, 26 ga Nuwamba, 2022 aka ɗaura auren Halima da Mohammed Mohammed Kala a Maiduguri.
Ga wasu hotuna na bikin, musamman dinar da aka yi a jiya, mujallar Fim ta kawo maku domin ku kashe kwarkwatar ido.
MC Ibrahim Sharukan ya na gabatar da amaryaDaga dama: Maryam Ceeter, Fauziyya Maikyau, Sadiya Gyale da Samira AhmadMomee GombeBaballe Hayatu tare da Sadiya GyaleSamira Ahmad ta na yi wa amarya liƙiDaga hagu: Maryam Ceetar, Samira Ahmad, Fati Yola, Fauziyya Maikyau da amarya Halima AteteAmarya Halima Yusuf Atete“To, masoya, sai wata rana. Ni na tafi ɗakin aure!”