• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Aikin zaɓen 2023: Duk wanda zai yi wa INEC aiki sai ya yi rantsuwa – Yakubu

by DAGA WAKILIN MU
February 13, 2023
in Nijeriya
0
Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, a wajen taron horas da ma'aikatan zaɓe wucin-gadi a Abuja

Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, a wajen taron horas da ma'aikatan zaɓe wucin-gadi a Abuja

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HUKUMAR Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ce dukkan ma’aikatan wucin-gadin da za ta ɗauka sai sun yi rantsuwar cewa ba za su nuna goyon bayan kowace jam’iyyya ba, kuma ba za su nuna goyon baya kan kowane ɗan takara ba.

Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, shi ne ya bayyana haka, lokacin da ya ke duba irin horaswar da ake bai wa wasu jami’an gudanar da zaɓe.

Ya ce tilas su yi rantsuwar tun kafin a tura kowanen su wurin da zai je ya yi aikin zaɓe.

Yakubu ya ce dukkan ma’aikatan INEC na dindindin da na wucin-gadi ɗin, duk Najeriya da ‘yan Najeriya su ke yi wa aiki, ba wata jam’iyya ko ɗan takara ba.

Yakubu ya shaida masu cewa yayin da INEC ta ƙudiri aniyar gudanar da sahihi kuma karɓaɓben zaɓe wanda ba a taɓa yin kamar sa ba a tarihin zaɓukan Nijeriya na baya, ya ƙara da cewa gaskiya da ƙimar ma’aikatan zaɓe ce za ta yi wa zaɓen kyakkyawar shaida da tasiri.

Ya ce an yi taka-tsantsan sosai wajen tsamo ma’aikatan ne a tsanake bisa ga yin la’akari da wasu halaye da dalilai.

Ya ce a duniya babu wani shugaban hukumar zaɓe da ke iya gudanar da zaɓe ta hanyar amfani da ma’aikatan ofishin sa kaɗai. Ya ce wannan dalilin ya sa tilas INEC ke ɗaukar ma’aikata na wucin-gadi a lokacin zaɓe.

Loading

Previous Post

Jerin jami’an INEC waɗanda gudanar da zaɓen 2023 ya rataya a wuyan su

Next Post

Kiran Atiku ga al’ummar Inugu: Ku zaɓi PDP don a tafi tare da ku

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Atiku ya na gabatar da jawabi a taron PDP a Inugu

Kiran Atiku ga al'ummar Inugu: Ku zaɓi PDP don a tafi tare da ku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!