• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, July 30, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An kai mutum 20 da fashewar tankar mai a Suleja ta ritsa da su manyan asibitoci don samun kulawa ta musamman

by WAKILIN MU
January 20, 2025
in Nijeriya
0
An kai mutum 20 da fashewar tankar mai a Suleja ta ritsa da su manyan asibitoci don samun kulawa ta musamman

Tankokin da haɗarin ya ritsa da su

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
Tankokin da haɗarin ya ritsa da su a Diko, Suleja

A BISA umarnin Shugaban Ƙasa Bola Tinubu, an kai waɗanda suka jikkata a haɗarin fashewar tankar man fetur a Suleja zuwa manyan asibitoci don su samu kulawa ta musamman.

A cikin wata sanarwa da Rabiu Ibrahim, Mataimaki na Musamman kan Harkokin Yaɗa Labarai ga Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris ya fitar, an ce an kwantar da mutane 20 a Asibitin Ƙwararru na Gwagwalada da ke Abuja, yayin da aka kai wasu mutum biyu zuwa Cibiyar Lafiya ta Tarayya da ke Jabi, Abuja.

Sanarwar ta ƙara da cewa duk wanda aka tura an raka shi da mai jinya da kuma iyalin sa domin tabbatar da ingantacciyar kulawa yayin canja wurin.

Gwamnatin Jihar Neja ta bayyana godiyar ta ga Gwamnatin Tarayya kan saurin ɗaukar mataki da ingantaccen martani da aka nuna wajen magance wannan mummunan lamari.

Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai ta tabbatar wa da jama’a cewa za ta ci gaba da sa ido kan halin da ake ciki tare da bayar da bayanai a kai a kai.

Loading

Tags: fashewar tankaMohammed IdrisShugaba Bola Ahmed TinubuSuleja
Previous Post

Saboda rungumar mata: Gwamnatin Kano ta dakatar da mawaƙi Sojaboy daga Kannywood

Next Post

Mataimakin shugaban MOPPAN reshen Zamfara, Sani Shehu ya riga mu gidan gaskiya

Related Posts

Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Sanatan Kaduna: Yerima Shettima za mu yi, inji ‘yan fim
Nijeriya

Sanatan Kaduna: Yerima Shettima za mu yi, inji ‘yan fim

July 15, 2025
Nijeriya

Tinubu yana goyon bayan Ƙananan Hukumomi su ci gashin kan su – Minista

July 11, 2025
Nijeriya

Shirin Sabunta Fata na Tinubu yana samar da damarmakin cigaba — Minista

July 10, 2025
Sauye-sauyen Tinubu suna taimaka wa farfaɗowar tattalin arzikin Nijeriya — Minista
Nijeriya

Sauye-sauyen Tinubu suna taimaka wa farfaɗowar tattalin arzikin Nijeriya — Minista

July 10, 2025
Ministoci za su fara gabatar da rahoton ayyuka a taron manema labarai
Nijeriya

Tinubu ba zai yarda hayaniyar siyasar 2027 ta ɗauke masa hankali ba – Minista

July 8, 2025
Next Post
Mataimakin shugaban MOPPAN reshen Zamfara, Sani Shehu ya riga mu gidan gaskiya

Mataimakin shugaban MOPPAN reshen Zamfara, Sani Shehu ya riga mu gidan gaskiya

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!