• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, June 30, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An yi bikin Zainab ɗiyar marubuciya Alawiyya Wada Isa

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
June 3, 2023
in Ranar Murna
0
Amarya Zainab Sunusi (a dama) tare da mahaifiyar ta, Hajiya Alawiyya Wada Isa a lokacin bikin auren

Amarya Zainab Sunusi (a dama) tare da mahaifiyar ta, Hajiya Alawiyya Wada Isa a lokacin bikin auren

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

DA safiyar wannan rana ta Asabar, 3 ga Yuni, 2023 aka ɗaura auren Zainab Sunusi, babbar ‘yar fitacciyar marubuciya Alawiyya Wada Isa.

An ɗaura auren a masallacin Juma’a na Umar Ibn Khattab da ke daura da shatale-talen Dangi kan Titin zuwa Zariya a cikin garin Kano. Jama’a da dama sun taru domin shaidawa.

Marubuta a wajen taron bikin

Tun a ranar Laraba uwar amarya, wato Alawiyya Wada Isa, ta shirya taron biki na musamman don marubuta ‘yan’uwan ta su taru su taya ta murna.

Taron bikin ya ƙayatar sosai duk da ruwan sama da aka yi kamar da bakin ƙwarya. Marubuta da dama sun taru in da aka yi jawabai da nasihohi, sannan kuma a gefe guda aka sada zumunci.

Ɗimbin marubutan da su ka halarci taron bikin sun haɗa da Fauziyya D. Sulaiman, Umma Sulaiman ‘Yan’awaki (Aunty Baby), Hadiza Nuhu Gudaji, Zainab Lawan Birged, Maimuna Idris Sani Beli, Sadiya Garba Yakasai, Zulfa’u Aliyu, Nafisa Tasi’u Lili, da sauran su. 

Amarya tare da ƙawayen mahaifiyar ta kuma fitattun marubuta. Hagu zuwa dama a sama: Sadiya Garba Yakasai, Umma Sulaiman ‘Yan’awaki (Aunty Baby), da Hadiza Nuhu Gudaji; daga hagu a ƙasa: Fauziyya D. Sulaiman da kuma Maimuna Idris Sani Beli

Uwar amaryar, wato Hajiya Alawiyya Wada Isa, ita ce uwargidan shahararren mawaƙi Aminu Ladan Abubakar (Alan Waƙa).

Allah ya ba amarya da ango zaman lafiya da ƙaruwar arziki, amin.

Marubuciya Zainab Lawan Birged (a hagu) tare da mahaifiyar Fauziyya D. Sulaiman
Amarya Zainab Sunusi
Uwar amarya, Hajiya Alawiyya Wada Isa
Amarya da mahaifiyar ta
Mahaifiyar amarya, Hajiya Alawiyya, tare da ƙawayen ta kuma sanannun marubuta
Amarya tare da iyaye
Amarya Zainab tare da mahaifiyar ta da ƙannen ta

Loading

Tags: Alawiyya Wada IsaaureKanomarubuta
Previous Post

Yadda ‘yan Kannywood su ka haska a bikin rantsar da gwamnan Kano

Next Post

Dalilin mu na kai ziyara ga A’isha Buhari – Fauziyya D. Sulaiman

Related Posts

Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida
Ranar Murna

Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida

June 29, 2025
Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani
Ranar Murna

Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani

June 19, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu
Ranar Murna

An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu

May 2, 2025
Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu
Ranar Murna

Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu

April 25, 2025
Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 
Ranar Murna

Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 

April 20, 2025
Next Post
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da matar sa A'isha tare da maziyartan a Daura

Dalilin mu na kai ziyara ga A'isha Buhari - Fauziyya D. Sulaiman

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!