• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Cewar Farfesa Yakubu: Ba harkar zaɓe kaɗai INEC ke yi ba, har da ririta dimokiraɗiyyar mu

by DAGA WAKILIN MU
January 17, 2022
in Nijeriya
0
Farfesa Mahmood Yakubu (a dama) tare da Alhaji Dasuƙi Arabi a hedikwatar INEC a lokacin ziyarar

Farfesa Mahmood Yakubu (a dama) tare da Alhaji Dasuƙi Arabi a hedikwatar INEC a lokacin ziyarar

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SHUGABAN Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya bayyana cewa aikin su ya haɗa da shirya zaɓuɓɓuka da kuma gudanar da shi kan shi tsarin dimokiraɗiyyar Nijeriya.

Haka kuma ya ce yawan masu zaɓe a Nijeriya ya fi na sauran ƙasashe 14 da ke yankin Afrika ta Yamma baki ɗayan su.

A mujallar INEC da hukumar ta raba ran Asabar, an ruwaito cewa Yakubu ya yi waɗannan kalamai ne a lokacin da Darakta-Janar na Hukumar yi wa Aikin Gwamnati Garambawul (wato ‘Bureau of Public Service Reforms’), Alhaji Dasuki Arabi, ya jagoranci wasu jami’an sa zuwa hedikwatar INEC da ke Abuja inda su ka kai ziyarar musamman.

A cewar shugaban na INEC, aikin hukumar ya wuce na shirya zaɓe kurum. 

Farfesa Mahmood Yakubu ya ce, “Wannan ita kaɗai ce hukuma a Nijeriya wadda aka ɗora wa alhaki bisa tsarin mulki na yin abubuwa da dama dangane da zaɓuɓɓukan mu da dimokiraɗiyyar mu. 

“Mu na aikin da ya zarce na gudanar da zaɓe kaɗai; kusan ma mu ne ke gudanar da ɗaukacin tsarin dimokiraɗiyyar mu. 

“Wasu daga cikin ayyukan da mu ke aiwatarwa su ne waɗanda wasu hukumomi da dama a wasu ƙasashen ke aiwatarwa. Amma mu a nan mu ne ke yin komai da komai.

“Girman ƙasar nan da haɗe-haɗen ta su ne su ka kawo dalilan abin da mu ke yi. Yawan masu zaɓe da su ka yi rajista a sauran ƙasashe goma sha huɗu da ke yankin nahiyar Afrika ta Yamma idan an haɗe su a waje ɗaya zai gaza da mutum miliyan 11 na masu zaɓe da su ka yi rajista a Nijeriya. 

“Saboda haka, a duk lokacin da mu ka gudanar da zaɓuɓɓuka, kamar a ce an gudanar da zaɓuɓɓukan ne a dukkan faɗin Afrika ta Yamma.”

Loading

Tags: Afrika ta YammaBureau of Public Service ReformsDasuki ArabiFarfesa Mahmood YakubuHukumar Zaɓe ta ƘasaINEC
Previous Post

INEC za ta yi zaɓuɓɓukan cike gurabe a jihohi 4 a ranar 26 ga Fabrairu

Next Post

A bana shirin ciyarwa a makarantu zai tunkari yunwar yara ƙanana, inji Minista Sadiya

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Hajiya Sadiya Umar Farouq

A bana shirin ciyarwa a makarantu zai tunkari yunwar yara ƙanana, inji Minista Sadiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!