• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, July 22, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Furodusa Magaji Sulaiman na Zariya ya yi rashin matar sa Hannatu

by DAGA ABBA MUHAMMAD
August 22, 2022
in Labarai
0
Marigayiya Hajiya Hannatu da mijin ta Alhaji Magaji Sulson

Marigayiya Hajiya Hannatu da mijin ta Alhaji Magaji Sulson

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAHU Akbar! A safiyar Litinin, 22 ga Agusta, 2022 Allah ya ɗauki ran matar fitaccen darakta kuma furodusa mazaunin Zariya, Alhaji Magaji Sulaiman, mamallakin kamfanin shirya finafinai na Sulson.

Hajiya Hannatu Yahaya ta rasu da misalin ƙarfe 6:00 na safiya a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Ahmadu Bello (ABUTH) da ke Shika, Zariya, sakamakon doguwar jinya da ta sha fama da ita.

Marigayiyar, mai kimanin shekara 44 a duniya, ta rasu ta bar mijin ta Alhaji Magaji da kuma ‘ya‘ya biyar.

An yi jana’izar Hajiya Hannatu da misalin ƙarfe 2:00 na rana a gidan mijin ta da ke Unguwar Zariya, a cikin garin Zariya, sannan aka kai ta gidan ta na gaskiya a maƙabartar da ke kusa da gidan Alhaji Magajin.

Wasu daga cikin ‘yan fim da su ka halarci jana’izar sun haɗa da Malam Musa Muhammad Abdullahi, Cash Man, Dikko Yakubu, Ibrahim Ɗandolo, Buhari Maizago, Abdullahi Korau, Na’atala Zariya da sauran su.

Allah ya rahamshe ta, ya albarkaci dukkan abin da ta bari, amin.

Loading

Tags: ABUTHfurodusaHannatu YahayaMagaji SulaimanmutuwaShikaSulson ProductionZariya
Previous Post

Ni da Ahlan ba mu handame tallafin A.A. Zaura ga Kannywood ba, inji TY Shaban

Next Post

Bin Diddigi: Shin da gaske ne gwamnati ta kashe naira biliyan 5.9 wajen horas da matasa 177 kan gyaran wayar hannu?

Related Posts

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Next Post
Hoton ƙarya da aka ƙirƙira don a yaudari mutane

Bin Diddigi: Shin da gaske ne gwamnati ta kashe naira biliyan 5.9 wajen horas da matasa 177 kan gyaran wayar hannu?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!