• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, June 15, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Gidan da aka kai wa hari a Bauchi ba na shugaban mu ba ne – INEC

by DAGA WAKILIN MU
March 25, 2023
in Nijeriya
0
Masu kai a gidan a lokacin kai harin

Masu kai a gidan a lokacin kai harin

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HUKUMAR Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa wani gida da hasalallun matasa su ka kai wa hari a Bauchi, ba na Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ba ne.

Hukumar ta ce ba Yakubu ne ke da gidan ba, a cikin wata sanarwar da Jami’in Yaɗa Labarai na shugaban, Rotimi Oyekanmi ya fitar a ranar Asabar.

Jami’in yaɗa labaran ya ce Yakubu ba shi da gida a Bauchi, don haka masu cewa gidan ne, ji-ta-ji-ta ce kawai su ke yaɗawa don su ɓata masa suna.

“Gidan da aka nuno a soshiyal midiya, a cikin wani bidiyo da wasu matasa su ka kai wa hari, ba gidan Shugaban INEC Farfesa Mahmood Yakubu ba ne.

“Shugaban Hukumar Zaɓe ba shi ke da wannan gida da aka nuno ba. Saboda haka bai mallaki wannan gida a Bauchi ko ma a wane gari ba a duniya.

“Danganta gidan da Shugaban INEC ci gaban wata maƙarƙashiya ce da yarfen da ake yi masa, domin su ɓata masa suna kawai. Wannan kuma duk aikin masharranta ne.

“Hukumar Zaɓe da shugaban ta na kira ga jama’a su yi watsi da masu yarfen cewa gidan shugaban hukumar ne aka kai wa hari, a Bauchi.”

Loading

Previous Post

Na bar Ganduje ne saboda ya ƙi ɗaukar shawara ta, inji Naburaska

Next Post

‘Yan sanda sun ƙaryata labarin kai wa gidan shugaban INEC hari

Related Posts

Nijeriya tana kan hanyar farfaɗowar tattalin arziki da dawo da martabar ƙasa — Minista
Nijeriya

Nijeriya tana kan hanyar farfaɗowar tattalin arziki da dawo da martabar ƙasa — Minista

June 13, 2025
Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus

June 4, 2025
Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150
Nijeriya

Tinubu ya tura wakilai zuwa Neja kan ambaliyar Mokwa da ta halaka sama da mutum 150

May 31, 2025
Gwamnatin Nijeriya ta goyi bayan amfani da Ƙirƙirarrar Basira cikin ɗa’a a aikin jarida – Idris
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya ta yi ta’aziyyar mutanen da suka rasu a ambaliyar garin Mokwa

May 30, 2025
Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris
Nijeriya

Babu wasu masu juya Tinubu ta bayan fage – Idris

May 25, 2025
Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris
Nijeriya

Shirye-shiryen Shugaba Tinubu Suna Buɗe Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arzikin Nijeriya – Idris

May 20, 2025
Next Post
Gidan a lokacin kai harin

'Yan sanda sun ƙaryata labarin kai wa gidan shugaban INEC hari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!