FITACCEN mawaƙi Abdul D. One da amaryar sa Ummu-Salma, waɗanda aka ɗaura auren su a jiya, sun taka rawa a wajen dinar auren su a yau a Kano.
Ubangidan ango, sarki Ali Nuhu, ya yi wa matar sa Maimuna liƙi, wanda hakan ya burge mahalarta bikin.
Hotuna daga: Balancy Photogallery



