HUKUMAR Tsaron Ƙasa (Directorate of State Security, DSS) shekaranjiya ta tsare wani mawaƙi mai suna Sarfilu Umar Zarewa (Sufin Zamani) ...
MAWAƘIN nan wanda ya ɓata mata 'yan fim a wata waƙa, Malam Sarfilu Umar Zarewa (Sufin Zamani), ya bayyana nadamar ...
A RANAR Laraba, 27 ga Afrilu, 2022 ne aka rantsar da fitaccen marubuci, jarumi kuma furodusa, Malam Ado Ahmad Gidan ...