• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, April 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ina so in fito da sunan ƙasar Nijar ta hanyar fim – Mamy Pullo

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
July 27, 2022
in Taurari
0
Maimounatu Ibrahim Nagari (Mamy Pullo)

Maimounatu Ibrahim Nagari (Mamy Pullo)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A CIKIN farkon wannan watan ne aka kammala aikin wani sabon fim mai suna ‘Igiyar Ƙasa’, wanda furodusa Saminu S. Turaki da ke garin Maraɗi ta Jamhuriyar Nijar ya shirya.

Fitacciyar jaruma a ƙasar Nijar, Maimounatu Ibrahim Nagari, wadda aka fi sani da Mamy Pullo, ita ce ta fito a matsayin jarumar shirin.

Ganin irin rawar da ta taka a lokacin ɗaukar fim ɗin, mujallar Fim ta nemi jin ta bakin ta don jin tarihin fim da kuma burin ta a harkar fim a Nijar, kamar haka:

FIM: Ki gabatar da kan ki ga masu karatun mu.

MAMY PULLO: Ni dai suna na Maimounatu Ibrahim Nagari, wadda aka fi sani da Mamy Pullo. Kuma na fito a matsayin Dije a cikin fim ɗin ‘Igiyar Ƙasa’.

Ni an haife ni a Maraɗi ta Jamhuriyar Nijar a 12/12/1998. Sannan na fara karutu a 2006, kuma na fara fim ne a 2013 duk da cewar ba wai harkar fim na tsaya ba domin ina yin waƙa; ka san a Nijar waƙa aka fi yi, don haka na yi finafinai da yawa da kuma waƙa. Ba wannan ba ne fim ɗin da na fara yi.

Mamy Pullo

FIM: Kin daɗe ki na yin fim. Me ya bambanta wannan da sauran waɗanda ki ka yi?

MAMY PULLO: Gaskiya na ji daɗin aikin wannan fim ba kamar na baya ba da na ke yi, don haka na ji daɗin kasancewa ta a cikin sa. Sannan a halin yanzu Ina tsakanin ‘yan kallo masu yabo da masu kushewa duk ina sauraron su.

FIM: Wanne buri ki ke da shi a yanzu?

MAMY PULLO: To, babban buri na dai shi ne na yi abin da zai fito da ƙasar mu ta Nijar a duniya ta zama ta na cikin ƙasashen da su ke yin fim masu tashe a duniya, don ina son ƙasar mu ta ci gaba, Allah ya kawo mana cigaban wannan harkar ta fim a Nijar. Kuma ina fatan Allah ya kawo mini miji na yi aure.

Maimounatu Ibrahim Nagari (Mamy Pullo)

Loading

Tags: aureIgiyar ƘasaMaimounatu Ibrahim NagariMaraɗiNijarSaminu S. Turakiwaƙa
Previous Post

Zan nuna ƙwarewa, inji Rahama Sadau bisa gayyatar ta zuwa shirya sabon fim ɗin Bollywood a Indiya

Next Post

MOPPAN ta ja kunnen ‘yan fim masu amfani da sunan ta a siyasa

Related Posts

Abin da ya sa aka daina gani na a Kannywood – Ummi Duniyar Nan
Taurari

Abin da ya sa aka daina gani na a Kannywood – Ummi Duniyar Nan

August 24, 2025
Jaruma Hauwa Musa Adam
Taurari

Ina son zama mai taimakon al’umma — jarumar Kannywood Hauwa Musa Adam

August 14, 2025
Na fi so in fito a matsayin masifaffiya a fim, inji Fa’iza Abdullahi
Taurari

Na fi so in fito a matsayin masifaffiya a fim, inji Fa’iza Abdullahi

December 25, 2024
Fim ɗi na mai suna ‘Baban Ladi’ na ja sosai, inji sabon furodusa Razaki jarumin ‘Daɗin Kowa’
Taurari

Fim ɗi na mai suna ‘Baban Ladi’ na ja sosai, inji sabon furodusa Razaki jarumin ‘Daɗin Kowa’

November 25, 2023
Sayyada Raihan Imam Ahmad (Ƙamshi)
Taurari

Fim riga ce ta arziki – Raihan Imam Ƙamshi

November 20, 2023
Saratu Abubakar
Taurari

Yadda ɗaukaka ta sa na ke rufe fuska – Saratu Abubakar

October 1, 2023
Next Post
Dakta Ahmad Sarari, Shugaban MOPPAN

MOPPAN ta ja kunnen 'yan fim masu amfani da sunan ta a siyasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!