• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, July 23, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumin barkwanci, Ayatullahi Tage, zai angwance

by MUKHTAR YAKUBU
November 11, 2024
in Labarai
0
Jarumin barkwanci, Ayatullahi Tage, zai angwance

Ayatullahi Tage

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

Fitaccen furodusa kuma jarumin barkwanci, Ayatullahi Tage, shi ma dai zai kasance cikakken mutum, zai rabu da kwanan shago.

A ƙarshen wannan makon da muke ciki ne jarumin zai angwance da amaryar sa Hauwa Muhammad Isah (Hauwa Madu).

Kamar dai yadda ya bayar da sanarwa, Ayatullahi ya ce, “Alhamdu lillah! Ina mai farin cikin gayyatar ‘yan’uwa da abokan arziki ɗaurin aure na a ranar Lahadi, 17 ga Nuwamba, 2024, da misalin ƙarfe 11 na safe.

“Za a haɗu a kan titin gidan Zoo a Gidan Ɗan’asabe kusa da ofishin mawaƙi Dauda Kahutu Rarara. Sannan kuma za a ɗaura auren a unguwar Tudun Murtala Kwanar Tifa bakin Sabon Rami. Allah ya bada ikon zuwa amin.”

Ayatullahi Tage dai yana ɗaya daga cikin jaruman barkwanci da suka shahara tun bayan rasuwar Rabilu Musa  Ɗanlasan (Ibro).

Sannan furodusa ne da ya ɗauki nauyin shirya finafinai na barkwanci masu yawa, kuma ƙwararren mai ɗaukar hoto ne, da kuma ƙawata wajen shirya fim.

Loading

Tags: aurefurodusa
Previous Post

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

Next Post

An zaɓi labarai 15 a gasar BBC ta Hikayata

Related Posts

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Next Post
An zaɓi labarai 15 a gasar BBC ta Hikayata

An zaɓi labarai 15 a gasar BBC ta Hikayata

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!