• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, October 13, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An zaɓi labarai 15 a gasar BBC ta Hikayata

by MUKHTAR YAKUBU
November 12, 2024
in Labarai
0
An zaɓi labarai 15 a gasar BBC ta Hikayata
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

 

A MATAKIN kusa da na ƙarshe na tantance labaran da suka yi fice a gasar rubutun gajerun ƙagaggun labarai ta mata zalla, wato Hikayata, ta bana, an zaɓi aƙalla labarai guda 15 da suka yi fice a gasar ta bana.

A sanarwar da BBC Hausa suka bayar, sun ce haka zalika alƙalan sun zaɓi labarai guda uku da suka zama zakaru waɗanda nan gaba kaɗan za a wallafa su a matakin ƙarshe na gasar.

Gasar dai shiri ne na BBC Hausa domin haɓaka rubutun Hausa tare da ba mata ƙarfin faɗin bakin su.

A sanarwar, BBC Hausa sun ce tun da farko sun samu labarai kimanin 450 da marubuta suka aika masu, inda kuma bayan tankaɗe da rairaya sai aka miƙa labarai 400 ga alƙalai na sahun farko waɗanda duka masana harshen Hausa ne, kuma malaman jami’a, suka tantance suka zaɓi guda 30.

A cikin 30 ɗin ne kuma alƙalan na ƙarshe suka zaɓi guda 15, inda uku daga ciki suka zama zakaru sannan 12 suka cancanci yabo.

Labaran da aka tantance dai su ne kamar haka:

  • Buɗaɗɗiyar wasiƙa
  • Baƙon Wata
  • Mugun Nama
  • Halitta Biyu
  • Unguwar Zoma
  • Mafitarmu
  • Waye Sanadi?
  • Magaribar Jaki
  • Naɗin Jaki
  • Biyu Babu
  • Amon ‘Yanci
  • Kura A rumbu
  • Tsalle Ɗaya
  • Tsayuwar wata
  • Yi Wa Kai

A ranar 27 ga wannan watan nan na Nuwamba ne za a gudanar da bikin karrama gwarazan a Abuja, babban birnin Nijeriya.

Waɗanda suka yi nasara za su samu kyautar kuɗi da lambar yabo waɗanda suka ƙunshi N1,000,000 (nairan miliyan ɗaya) ga wadda ta zo ta ɗaya, N750,000 (naira dubu ɗari bakwai da hamsin) ga wadda ta zo ta biyu, da N500,000 (naira dubu ɗari biyar) ga wadda ta zo ta uku.

BBC za ta watsa labarai 12 da alƙalan suka ce sun cancanci yabo da guda ukun da suka yi nasara a tashar ta ta BBC Hausa.

Loading

Previous Post

Jarumin barkwanci, Ayatullahi Tage, zai angwance

Next Post

An raɗa wa ‘yar Fati Ladan suna Raliya

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
An raɗa wa ‘yar Fati Ladan suna Raliya

An raɗa wa ‘yar Fati Ladan suna Raliya

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!