• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An raɗa wa ‘yar Fati Ladan suna Raliya

by ABBA MUHAMMAD
November 12, 2024
in Labarai
0
An raɗa wa ‘yar Fati Ladan suna Raliya

Yerima Shettima da Fati Ladan a wurin walima

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU Talata, 12 ga Nuwamba, 2024 aka yi bikin raɗa wa ‘yar tsohuwar jaruma a Kannywood, Fati Ladan, wadda ta haifa a makon da ya gabata suna.

An raɗa wa jaririyar suna Raliya, amma za a riƙa kiran ta da Ihsan.

An yi raɗin sunan ne da safe, a gidan su mai lamba, 4 Yarima Close, kan Titin Jinya, daura da Kanta Road, Kaduna.

Wasila Isma’il da Fati Ladan a wurin walima

Da misalin ƙarfe 3:00 na rana kuma aka shirya ƙasaitaccen walima ga ‘yan’uwa da abokan arziki don taya Fati da mijin ta Yerima murna.

Da ya ke dukkan su na da jama’a, gidan na su ya cika maƙil da ‘yan’uwa da abokan arziki.

An ci, an sha, kuma an gyatse. Domin kuwa, abinci da abin sha sai da aka bar su.

Yerima Shettima da wasu abokan sa yayin gudanar da walimar

Bayan kowa ya gama goge wuyar sa, sai mai jego da mijin ta su ka fito, inda aka ɗauki hotuna.

Walimar ya ƙayatar sosai. An fara lafiya, an gama lafiya.

An tashi walimar da misalin ƙarfe 6:00 na yamma.

Yerima da Fati a tsakiyar ‘yan kungiyar ‘Arewa Youth Consultative Forum’ reshen Jihar Kaduna yayin da su ke taya su murna

Mutane da dama sun halarci walimar. Daga cikin su akwai manyan abokan Yerima Shettima daga wurare daban-daban, ‘yan ƙungiyar ‘Arewa Youth Consultative Forum’ reshen Jihar Kaduna, iyalan furodusa a Kannywood, Yakubu Lere, wato Hajiya Safiya, Hajiya Habiba da Hajiya Saudat. Sai kuma Hajiya Wasila Isma’il.

Allah ya raya Raliya, ya kuma albarkaci rayuwar ta.

Loading

Previous Post

An zaɓi labarai 15 a gasar BBC ta Hikayata

Next Post

Za mu kawo sauyi ga matan Kannywood da tallafin NITDA, inji Mansurah Isah

Related Posts

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari ‘Kosan Waka’ ya kwanta dama
Labarai

Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari ‘Kosan Waka’ ya kwanta dama

August 2, 2026
Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11
Labarai

Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11

August 1, 2026
Jami’an gwamnati sun yi zama da Kannywood domin fara aiwatar da shirin ba da inshorar lafiya kyauta ga ‘yan fim na Kano
Labarai

Jami’an gwamnati sun yi zama da Kannywood domin fara aiwatar da shirin ba da inshorar lafiya kyauta ga ‘yan fim na Kano

July 15, 2026
Kannywood tana buƙatar farfaɗo da gidajen sinima domin bunƙasa tattalin arzikin ƙirƙira – Sani Mu’azu
Labarai

Kannywood tana buƙatar farfaɗo da gidajen sinima domin bunƙasa tattalin arzikin ƙirƙira – Sani Mu’azu

July 14, 2026
A hira da mujallar Fim, mawaƙi Ado Gwanja ya aiko da saƙo ga masoyan sa daga gadon asibiti
Labarai

A hira da mujallar Fim, mawaƙi Ado Gwanja ya aiko da saƙo ga masoyan sa daga gadon asibiti

July 9, 2026
Next Post
Za mu kawo sauyi ga matan Kannywood da tallafin NITDA, inji Mansurah Isah

Za mu kawo sauyi ga matan Kannywood da tallafin NITDA, inji Mansurah Isah

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!