• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, June 19, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumin Kannywood, Abdoulfatah Mr Pilo zai angwance da Walida a ranar Asabar

Ya saki 'hotunan kafin aure'

by ABBA MUHAMMAD
February 8, 2024
in Ranar Murna
0
Jarumin Kannywood, Abdoulfatah Mr Pilo zai angwance da Walida a ranar Asabar

Abdulfatah da Ummusalma (Walida)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MATASHIN jarumi a Kannywood, Abdoulfatah Omar (Mr Pilo), zai yi bankwana da kwanan shago, domin kuwa za a ɗaura masa aure da abar ƙaunar sa, Ummusalma Musa (Walida), a jibi Asabar.

Za a ɗaura auren ne da misalin ƙarfe 11:30 na safe a gida mai lamba 136, Unguwar Ƙaura, Zaria City, Jihar Kaduna.

Tun a makon da ya gabata ‘yan fim su ka fara taya matashin jarumin murna, inda su ka yi ta ɗora katin gayyatar ɗaurin a shafukan su na soshiyal midiya.

Ango da amarya

Jarumin ya saki hotunan kafin aure (pre-wedding pictures), su kuma ‘yan fim su ka yi masa kara matuƙa, su na ta ɗorawa a shafukan su.

Mr. Pilo dai jarumi ne mazaunin Zariya, kuma shi ne mamallakin shafin Kannywoodcelebrities.ng a soshiyal midiya.

Abdoulfatah da Ummusalma
Walida da Mr Pilo
Sun kusa zama ɗaya

Loading

Tags: Abdoulfatah Omar (Mr Pilo)ɗaurin aureUmmusalma UmarWalidaZariya City
Previous Post

Za a ɗaura auren tsohuwar jarumar Kannywood, Fati KK a gobe

Next Post

Marubuta sun yi wa Halima K/Mashi kara a bikin ‘yar ta Anisa 

Related Posts

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu
Ranar Murna

An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu

May 2, 2025
Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu
Ranar Murna

Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu

April 25, 2025
Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 
Ranar Murna

Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 

April 20, 2025
Ahlan tare da 'yar sa Hassana, amaryar mako mai zuwa
Ranar Murna

Jarumi a Kannywood, Ahlan zai aurar da ‘yar sa Hassana

February 16, 2025
Daɗi kan daɗi: Marubuciya Bilkisu Yusuf Ali ta samu jika da digirin digirgir
Ranar Murna

Daɗi kan daɗi: Marubuciya Bilkisu Yusuf Ali ta samu jika da digirin digirgir

December 20, 2024
Next Post
Marubuta sun yi wa Halima K/Mashi kara a bikin ‘yar ta Anisa 

Marubuta sun yi wa Halima K/Mashi kara a bikin 'yar ta Anisa 

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!