Ƙungiyar marubutan Arewa ta yi alhinin rasuwar Sheikh Yusuf Ali
A SAKAMAKON rashin da aka yi na babban malamin nan da ke Kano, Sheikh (Dakta) Yusuf Ali, Ƙungiyar Gamayyar Marubutan ...
A SAKAMAKON rashin da aka yi na babban malamin nan da ke Kano, Sheikh (Dakta) Yusuf Ali, Ƙungiyar Gamayyar Marubutan ...
Gwamnatin Jihar Kano ta ta dakatar da jarumin Kannywood Abdul Sahir (Malam Ali na 'Kwana Casa'in') daga yin fim har ...
TSOHON ɗan wasan kwaikwayo kuma ɗaya daga cikin abokan aikin marigayi Alhaji Usman Baba Pategi (Samanja Mazan Fama), Alhaji Haruna ...
INNA lillahi wa inna ilaihir raji'un! Allah ya karɓi ran shahararren ɗan wasan kwaikwayo kuma tsohon ma'aikacin Rediyon Nijeriya Kaduna, ...
A YAU Asabar, 11 ga Nuwamba, 2023 aka ɗaura auren ɗiyar babbar furodusa a Kannywood kuma tsohuwar shugabar Ƙungiyar Masu ...
HAUSAWA sun ce rana ba ta ƙarya, sai dai uwar ɗiya ta ji kunya. A yau Asabar, 11 ga Nuwamba, ...
Bisa ga dukkan alamu dai za a kai ruwa rana tsakanin hukumar Hisbah ta Jihar Kano da 'yan Kannywood a ...
MINISTAN Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce ɗorin kasafin kuɗi na shekarar 2023 da Shugaba ...
ƘUNGIYAR Marubuta ta Nijeriya (ANA), reshen Abuja, ta bayyana marubuciya ta farko da aka buga littafin ta a Arewa, Hajiya ...
FURODUSA a Kannywood kuma tsohuwar shugabar Haɗɗaɗiya Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), reshen Jihar Kaduna, Hajiya Fatima Ibrahim ...
© 2024 Mujallar Fim